@anasidrisyalwa: Haqika kina raina, kina cikin zuciyata fiye da yadda kalmomi zasu iya bayyanawa. Duk bugun zuciyata na tuna da ke ne, duk numfashina yana ɗauke da sunanki. Ke ce farin cikina, ke ce nutsuwata, kuma ke ce dalilin murmushina a kowanne lokaci. Duk inda nake, zuciyata tana tare da ke ne… kuma ba zan taba daina kaunarki ba. 💞