@by.syafika: Nak glow up tapi malas step panjang? 🦄 Guna je Paket Glowink Facerinna ni. Cleanser dia deep clean tapi tak keringkan muka, then lock dengan sunscreen/moisturizer. Ringkas tapi hasil mantap! 🛒 Stok makin ambyar, grab combo hoki ni sekarang! #facerinna #facerinnamy #skincaremalaysia #racuntiktokmalaysia #sunscreen

🦚 SYAFIKA
🦚 SYAFIKA
Open In TikTok:
Region: MY
Thursday 07 May 2026 13:23:00 GMT
0
0
0
0

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @by.syafika, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

ATIKU 5 STAR ⭐️ MEDIA  Tabbas gaskiya Atiku Abubakar (wazirin Adamawa) Dan siyasa ne da ya iya tsara jawabin da zai kwantar wa talakawan Nigeria hankali. Assalamu alaikum, ya ku ƴan Najeriya, maza da mata. Na san halin ƙuncin rayuwa da kuke ciki.” Iyaye suna kwanciya barci cikin damuwa, suna tunanin yadda za su samu abincin da za su ba yaransu yau da gobe. Masu karɓar fansho suna shan wahala wajen zaɓar tsakanin sayen abinci da biyan kuɗin magani. Matasa suna aiki tuƙuru, amma albashinsu ba ya isa saboda tsadar sufuri, haya da sauran buƙatun rayuwa. Bai kamata ’yan Najeriya su ci gaba da rayuwa cikin irin wannan wahala ba. Bai kamata iyalai su fuskanci yunwa da rashin tsaro a lokaci guda ba. Ba za mu bari wahala da rashin tsaro su zama rayuwar da yaranmu za su gada ba. Idan ka yi rajistar zaɓe, ka je ka karɓi katin zaɓenka na PVC, ka adana shi lafiya. Kada ka bari wani ya karɓe maka shi, domin shi ne zai ba ka damar zaɓen wanda kake so da kuma bayar da gudummawarka wajen kawo sauyi ta hanyar zaɓe. Bola ya tsuwala rayuwa. Ni kuma, da taimakon Allah, zan yi ƙoƙari wajen samar da sauƙi. Mu haɗa kai, maza da mata, domin gina Najeriya inda kowane iyali zai samu damar rayuwa cikin kwanciyar hankali da fatan samun makoma mai kyau. Wannan jawabi ya taɓo abubuwa uku da suka fi damun mutane: tsadar rayuwa, yunwa da rashin tsaro. Haka kuma, ya haɗa matsalolin yau da kullum da saƙon shiga harkokin zaɓe. Allah ya bawa Atiku nasara da rin jaye idan kabashi Ya Allah ta’ala kasa ya zamo sanadin cire Yan Nageria a irin halin dasukeciki an Amen. #creatorsearchinsights #viralvideo #v #f

About