Adadin gidajen daka gyara na Aure Allah ne kadai yasani-ydd kake wnn fadakarwa ilimantarwa - tunatarwa da haqurqurtarwa-Allah yaima tukwici da gd mafi daraja a jannatul firddaus🙏
2026-05-04 06:31:54
1291
N🌸 :
Rayuwar mace duk jarabawace 🥹❤️
2026-05-04 12:50:38
423
SMALL🧐 :
Jikin mata duk yayi sanyi amma suna scrolling zasu manta🤧💔
2026-05-04 11:27:28
249
ABU NAWWARA 😎🤟📸 :
Tiktok yafi University amfani a rayuwarmu
Har na gama University baa tabamin lecture mai amfanin wannan ba
2026-05-04 07:54:03
776
Missbasmerth :
Jikina duk yayi evening 🥺😂
2026-05-04 08:47:51
201
ummi idris :
Allah sarki Maza Allah ya saka muku da alkairi
2026-05-05 17:10:59
155
bairah's beauty henna kd 🥀🦋 :
jikina duk yayi sanyi🥺
2026-05-03 21:58:01
310
jiddaaah!🌸 :
jikina yayi sanyi🥺💔
2026-05-04 07:50:50
162
Mrs Dan Aljannah 💕 :
Ayiwa Annabi salati Muhammad S.A.W
2026-05-04 12:20:29
141
Murashitt General Enterprises :
mata masu sana'a kuyman like💃💃💃Allah yasa mana albarka a nemanmu
2026-05-04 06:32:37
328
hauwaaudi231 :
Allah ya saqa maku da Alkhairi maza🤲🤲🤲 Allah ya shirye mu mata
2026-05-04 06:40:21
146
user8299973001674 :
Naji dadi sosai da Allah yanunamu video Nan duk jikina yeyi sanyi har tura Masa nayi Kuma na nema yafiyansa🥰 nagode sosai
2026-05-04 09:57:51
179
SANI MOUSSA :
la ilaha'ilallah Mohamedan rasulillah 😭😩
2026-05-04 23:38:25
25
Fatuhu muktar Hassan :
wllh kafi abdallah gadon kaya amfani a kasar hausa
2026-06-10 10:58:52
7
Meenal :
Wannan bawan Allah Allah yasanya maka basira da hikima da nazarin rayuwa muna matukar godiya Jazakallah bikair
2026-06-15 11:15:04
6
Feenart :
Allah srk maxa marasa iyaye wlh abunfa tausayi matansu kawai abun shawaransu
dole sai sun samu mace mai hankali d hangen nesa d zata zame masu uwa kuma uba abokiyar shawara mai sakasu farin ciki ayayin kinci
Allah ka hadasu d mata nagari d zasu rika samun nutsuwa awajen su bayin Allah🥹
2026-06-18 07:26:59
9
Asiya umar Hassan :
jikina duk yayi evening 🥺🥺
2026-05-29 21:03:22
7
Oumsbreen :
Duk Wanda yasan yay dacen mahaifiyya please yamin like
Allah yasakawa mlm da Alkairi
2026-05-19 07:54:23
8
ALMUDANSIR :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-05-05 22:04:05
13
Salmarh collection :
Allah ya saka da alkhairi
2026-05-05 05:54:40
11
MB :
duk wanda yajidadin wannan bayani yamin like
2026-05-04 04:14:16
148
Mrs ❤️❣️ :
wlh mijina yaturoni yace maza nazo nayi following page dinnan 🥰
2026-05-05 14:24:56
27
jiddahthul :
With due respect Mallam this is call ur mindset 😁😁
2026-05-04 10:02:28
95
Directer_Gombe :
inde kunji Dadi kuyi min like
2026-05-05 13:27:40
13
feena henna 💅 :
Allah ya baka aljannah da iyayenka da iyalanka,kana haska mana hanya malam sosai👌irin sosai din nna wllh
2026-05-08 12:50:34
8
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm
homepage.