@express.media.tv5: Wasu 'Yan Kannywood Sun Barranta Kansu Ga Wadan Da Suke Cewa Kazo 80 Cikin Dari Na 'Yan Kannywood 'Yan APC ne. Kungiyar Kannywood Media Forum For Political Awareness Sun Gudanar Taron Manema Labarai Don Ganin Sun Barranta Kansu Ga 'Yan'uwan Su 'Yan Kannywood Da Suke Cewa Kazo 80 Suna APC. Cikin Wadanda Suka Jagorancin Taron Akwai Ali Jita, Tijjani Gandu, Sunusi Oscar 442, Misbahu M. Ahmad, Zahraddin Jalabi, Naziru Dan Hajiya, KB International Da Sauran Su. Zaku Iya Fada Ra'ayin Ku Gameda Taron.
Express Media Hausa
Region: NG
Monday 04 May 2026 09:32:43 GMT
Music
Download
Comments
Auwal Usman :
Allah Yasa Sojoji Sukarbi Mulkin Nigeria Amen ya Allah
2026-06-14 11:28:44
131
Dögön Särkéè :
Allah ya Albarkacii rayuwa
2026-06-14 19:36:30
80
user2620447518425 :
thanks 🙏👍
2026-06-16 21:43:09
0
jrparouq1 :
please let's promote this video go viral
2026-06-15 06:08:47
30
comr.Leelkha :
Allah yasa kugama da Duniya lafiya
2026-06-14 12:44:09
34
fmesukuni :
Allah yaimuku albarka ameen👏👏
2026-06-14 17:03:31
32
Idris Yusuf :
Allah yatsinemuku da alkhairi
2026-06-14 22:15:12
12
aminu💧mym one :
Allah saka da alkyairi
2026-06-14 23:01:37
10
mamankhalifa :
follow saboda annabi SAW
2026-06-15 15:38:46
15
mmn sadiq :
Masha Allah Allah ya bku sa a Allah tsare gabanku da bayanku
albarkar annabi da alqur ani
2026-06-15 09:22:27
7
nasir :
bamuga jawabin sani sadiq ba
2026-06-15 10:23:01
6
nuraguda :
ubangiji allah yasakamaku da alkhairi, allah yyi jagora.
2026-06-15 07:29:06
8
audumansur34 :
Nice one
2026-06-16 01:09:57
1
USMAN MANU :
allah yayi muku albarka yasa kugama duniya da lfy 🤝🤝🤲
2026-06-14 22:28:49
6
ãbbâ $ ßøy :
allah yabiya ku da gidan aljanna
2026-06-15 08:11:06
5
Amal ❤️🦋 :
Allah yasa kugama da Duniya lafiya
2026-06-14 17:47:30
7
nasiru magaji :
Allah yasa
2026-06-15 11:45:12
2
AHMED YUSUF :
amen oooo
2026-06-16 01:20:53
1
Central Gee🇳🇬🤫 :
Allah ya bamu sa'a mukaisu kasa🥺🥺🥺
2026-06-14 23:27:27
8
ZANGO :
Allah taala ya saka maku da gidan aljanna
2026-06-14 21:14:22
9
St Ibrahim khalamu Waheed :
muna godiya Allah ya Sanya alkhari
2026-06-14 21:59:57
7
SULTAN :
Allah shimuku.albarka
2026-06-14 09:56:49
7
Lamratu Abdullahi :
Allah yakarawa rayuwarku albarka
2026-06-14 23:10:44
5
Ahmad Muhammad Murtala :
Allah sarki muna tare daku
iya wuya
Allah yayi mana jagora
2026-06-14 11:16:00
6
mr khalipa :
Allah sarki mutalakawa muna godiya Sai dai bamuga sadik sani ba
2026-05-04 11:41:01
12
To see more videos from user @express.media.tv5, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.