@maryamaskitchen: Barka da safiya uwayen gida da amaren sarautar mata🥰😍nasan kuntashi Tou as you prepare to start your day incase zakiyi stew Yau da kifi tou ki gwada wanan method din zakiji matukar dadinshi🥰❤️kisa a nemo miki curry na @zy_black__tea_with_curry kiji irin kamshi da dadin dayakeyi a miya😍 Dan Allah if you see this post ko bakiyi/bakayi comment to to like it please🙏
Maryaaamah
Region: NG
Monday 04 May 2026 10:39:07 GMT
Music
Download
Comments
Husner Textile and more😊 :
Aunty maryam Dan Allah Kiyi following dina back zanji dadi kullun cikin reposting post dinki nake 🙏🥹alway my favorite
2026-05-04 11:34:43
75
Halittar Allah🥰 :
Dan Allah a bani list din kayan kamshin dazan dinga sawa a miya
2026-05-04 13:05:04
56
Annurdmk1 :
dan Allah naga kamar baki tafasa kifin ba ko
2026-05-04 18:30:31
12
NANASOFI UTENSILS AND DECO :
hello beautiful people munada splash guard cover 4500
2026-05-04 15:10:03
14
Oum Amani✨ :
muryar ki ta chanja wllhi nima dai zanyi saban kitchen
2026-05-04 18:40:24
6
Shanzee Ventures :
Zaiyi dadi da taliya...
2026-06-20 21:03:30
2
Ayush :
masha allah jama'a aunty maryama can cook wllh tukunyar ce ta sake zuciya ta wllh ga kamshin miyan yar a comment section 🥰🙏
2026-06-24 17:45:36
2
𝐃𝐞𝐞𝐣𝐚𝐫𝐭313✌️ :
Allah yakara zakin hannu 🥰
2026-06-24 07:42:18
1
فآطمه آدم 🩷 :
Kenan ana saka baking powder a miya ?
2026-05-05 04:59:35
5
Fadila Usman saleh :
sai dake aunty maryam na☺️☺️
2026-05-06 17:02:21
3
maizare's collection 🛒🛍️ :
follow for follow
2026-05-04 19:05:43
2
ummi imam :
tab mudai nan akwai tsada
2026-06-20 17:19:59
1
@rabeeat ta Annabi💕💕 :
Nifa ina kaunar maryama wlh komai nata cikin nutsowa❤️🥰🙏
2026-06-17 14:24:22
2
fatima Ahmed Suleiman :
Masha Allah,yau munyi comment a farko farko sai da kee minister mu☺️☺️
2026-05-04 10:43:28
10
Fauzibaby :
nidai wanan blender yamin🥰🥰🥰
2026-05-08 10:43:08
2
Abiiderh Nasirr :
hajiya tah Allah ya qara lpy 😊
2026-06-11 09:01:54
1
🌺✨Hussainaah0❤ :
z and y yafi dahirr curry dadi d komai ma😂😂
2026-05-27 17:52:40
1
ishaq Abdullahi :
Kai maryama
2026-05-13 15:35:23
2
Zãza :
Masha Allah Miya tayi Amma a iyayin me house na cewa zeyi Bata soyuba
2026-06-24 08:38:36
1
Ikilima Musa :
Kai anty maryama angaya miki bamu iya bane kawai dai bamuda kudi ne wlh🤲🤲🤲
2026-05-09 08:47:36
1
Aysha :
Kedai kin iya kin huta😁
2026-06-22 15:53:30
1
Fadimatualiu :
Abinci yayi kyau anty🥰
2026-06-09 07:58:33
1
FMY💫 :
nifa ba curry da yafimu Dadi kaman masala😂
2026-06-04 19:27:46
1
nanafatimamuhamma3 :
i really love this woman
she is my role model ☺️
2026-05-23 08:29:57
1
Nusaibazkr :
Ni tukuniyar ne yamun kyau🥰
2026-05-04 16:25:03
3
To see more videos from user @maryamaskitchen, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.