Alhamdulillah, ni Ahlus-Sunnah wal-Jama'ah ne, kuma ina alfahari da hakan.
Ina roƙon Allah Ya tabbatar da ni a kan Al-Qur'ani da Sunnah bisa fahimtar magabata na ƙwarai, Ya ƙara mana ilimi mai amfani, hikima, da kyawawan ɗabi'u. Allah Ya haɗa zukatan Musulmi a kan gaskiya, Ya sa mu mutu a kan imani.
اللهم ثبتنا على السنة، وأحينا عليها، وتوفنا عليها. آمين.
2026-07-02 17:40:15
1
🦅✨🔥M.naseer✨🔥🦅 :
Allah ya jiƙan mln albani da rahama💔😭🙏
2026-05-11 08:38:11
0
Aminu Isah :
bawai malam
2026-06-11 17:46:38
1
muhammad bello musa :
allah yajiqan malam Albany
2026-05-16 09:16:05
0
💫official shamsudeen✨ :
yau dai kam nayi followed naka bro allah ka barmu akan sunnah 👌🥰🥰
2026-05-18 12:06:08
1
AKWAI HISABI GME12 :
S. A. W
2026-06-23 16:32:36
0
Anas Musa ishaq 🇳🇬🇨🇲🇱🇾 :
Allah kasa mudace duniya da
2026-07-02 21:38:57
0
aliyaya308 :
haka ne ya sheikh kuna irin na annabi s.a.w
2026-05-20 06:41:49
0
T..J...RUMIRGO💫 :
mukula dasalla a lokaci dan Allah
2026-07-04 13:17:59
0
🎊✨Abba✊Bororo✨🎊 :
S A W
2026-06-04 20:34:33
0
Anas :
allah yasaka da alkhairi
2026-06-25 22:21:40
0
abu ja'afar assalafy :
Allah ya jikan mazan jiya
2026-06-01 07:56:19
0
Misbahu Rabiu :
Allah Ubangiji Yajadda rahma gareka Abu Abdulrahman 🤲🤲🤲🤲
2026-06-16 21:53:16
0
Void :
Tuu real
2026-05-04 21:01:05
1
sulaiman bashir 02 :
نعم
2026-05-20 17:16:13
0
REAL ARAMMAH :
wannan tabbas s a w♥
2026-05-04 21:53:02
1
massao :
s a w
2026-05-05 09:40:18
0
Aminu Lawal :
salalahu alhehi wasalam
2026-05-10 05:39:12
0
user4230743755542 :
Allah ya jikan malam Albany
2026-06-29 20:34:42
0
haroune a k🎊🎊 :
tsarki ya tabbata ga Allah
2026-05-04 16:03:51
3
Sarhasilu ishaq mk :
Allah ya gafartamasa
2026-05-28 13:32:27
0
Salafiyya808 :
Allah akbar🥰🥰🥰
2026-07-02 09:04:09
0
walid boy001 :
har ran mu
2026-06-17 16:52:45
0
Babban Yaya🤴🏼 :
🥰🥰🥰
2026-05-04 13:50:11
1
DAN MAMAH :
🥰🥰🥰
2026-05-04 14:28:33
1
To see more videos from user @taskardaawa, please go to the Tikwm
homepage.