wayan 1m amma ace processor mediatek bari kawai barmu da xiaomi zamuyi komai
2026-05-04 19:33:20
13
M YAHOO :
Tana Whatsapp?
2026-05-05 01:19:48
10
Hamza Adam :
Ko dubu 200k bazan siyaba
2026-05-04 19:01:54
8
NAFIU UMAR✅ :
Tanada Face ID???
2026-05-11 22:10:42
1
Peleyarwa :
Taya ina riki 13 pro Max a kan 500k zan Fara siya wannan abun a 1m 😂
2026-05-06 00:12:43
3
amatdata.com :
Allah ya hore mana abun saya🥰
2026-05-04 20:07:59
6
Affairages Torodi 🎤🎙️ :
Dalilin shine sunan
2026-05-05 13:55:15
2
Al mansur 🇳🇪🕺💪 :
Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🙏
2026-05-05 14:14:36
6
Muhammad Dikko :
Gaskiya wayan ta birgeni
2026-05-04 19:53:10
4
THE___ B__LAJEEY🦅 :
Android ne shiyasa bakai 1m ba 😂
2026-05-04 19:46:19
3
Abdulkadir A tahir (Fulani) :
Wlh ko 500k bazan sayi Android ba, sai dai Samsung
2026-05-05 12:03:07
0
Musty Boutique🦅🧢 :
Takai amma ba wanda zae sae android 1m
2026-05-07 00:11:24
0
SANI D SANI’🇦🇪 :
Haba malam jiki ne, ni zansiyi china phone 1milion naira
2026-05-06 04:02:11
0
ahmed rufa.i :
Allah yabamu kudin saya
2026-05-07 00:12:47
1
Khadija riaa :
hmmm mutane basusan me ake kira madiateck 8400 ultimate processor ba, bugu da kari JBL manufacturer.
wallahi masu smart phone dole ki sake jira. domin kuwa wayannan duniya ne.
2026-05-26 20:23:06
1
🦅ĶǏÑĞ MŨĦ’Ď🦅 :
Da insiya wannan gwara insiya iPhone 16pro
2026-05-05 10:30:45
3
亗CRZ»๛SOUFI亗 :
xioami 17 Ultra💪💪💪
2026-05-04 15:26:03
6
Omar_Esma'eel :
doesn't have telephoto camera, Samsung s22 can do better than this one with ur only 350,000
2026-05-06 22:59:56
3
Shariff Ridwan :
inaso 😀
2026-05-04 14:09:06
4
umarmbappa :
Gaskiya tayi 👌 amma batakai XR ba
2026-05-04 22:47:39
2
EL_ISHAQ :
Ni baxan saya android da 1m ba
2026-05-04 19:18:18
3
KANGAL👺 :
wlh kawai sunan wayar ne bai kamata yaxama INFINIX ba
2026-05-06 23:40:03
1
Ibrahim ibb :
gaskiya wlh ko 500k bazan.iyaba
2026-05-04 22:36:25
1
To see more videos from user @maidariyatech, please go to the Tikwm
homepage.