wlh hakane mlm,wlh da cikin maza anfi kyau,allah kasaukemu lfy
2026-05-06 10:03:46
63
oum Ayraah :
ubangiji Allah ka sauke mu lafiya
2026-05-06 10:03:10
36
MRS ISAH KERO :
Allah yasaukemu lpy 🙏🙏🙏
2026-05-06 13:03:35
22
Gidan kitso :
Kenan namiji Zan haifa in sha Allah
2026-05-08 15:55:49
10
Waleeda Sulaiman :
😂😂ya malam
allah yasaukemu lafiya da dukwata me ciki allah karabamu lafiya
2026-05-07 11:13:13
16
hajar :
Allah ya bamu masu albarka
2026-05-06 08:44:47
17
pretty 😍 :
Allah ubangiji kabamu haihuwa me albarka 🙏🤲😭
2026-05-06 09:45:45
19
S&B Bridals wardrobe :
🤲ya Allah kasaukemu lafiya
🤲ya Allah kabamu lafiyayyun yara
🤲ya Allah kabamu shiryayyan yara
🤲ya Allah kasa murayu da yaranmu da mazajanmu da iyayanmu da en,uwanmu
🤲ya Allah katsare mana zuri,a baki daya 🤲Ameen ya hayyu ya qaiyum
2026-06-29 15:24:50
6
ummu khausar :
Allah ya saukemu lfy
2026-05-07 18:09:28
7
FULANIA COLLECTION. :
Uhmmm
2026-05-06 10:40:22
6
Mom Nour :
Wlh duk haka nakeji aman nayi scanner ance macece allah ya sauke mu lfy amin
2026-05-06 14:41:23
14
Juwairiyah Saraki 001 :
Allah ubangiji ya sauki duk wata mai juna biyu lfy ya bata rayata mai albarka yabata lfyr shayarwa Amin 🤲🤲🤲🤲
2026-05-06 10:49:11
17
Ummyrahmer :
With all due respect malam Wanga zance is not applied to everyone
2026-05-06 15:15:43
7
Dear Zee :
Allah y saukemu lfy
2026-05-06 17:20:44
7
ayeeyerh :
Allah dae ya saukemu lpy
2026-05-06 14:36:40
5
Mrs Bashir :
Allah ubangiji ya bani ciki mai albarka da duk wata mai bukata