@scentzone.ng: Allah ya saka wa iyayenmu da gidan Aljannah, ya ƙara musu lafiya, nisan kwana da albarka. Wadanda suka rigamu gidan gaskiya kuma, Allah ya yalwata kabarinsu da haske da ni’ima, ya gafarta musu baki ɗaya. Idan tamu tazo ma, Allah yasa mu cika da kyau, imani da kyakkyawan ƙarshe. 🤍🥺🙏
scentzone.ng
Region: NG
Thursday 07 May 2026 06:19:35 GMT
Music
Download
Comments
Sumayya Abdullahi 001 :
Ameen ya rabbi🥺😍❤️
2026-05-10 22:39:15
0
oum anoor :
she is the best of this World🥰
2026-05-08 22:00:12
0
majah :
𝚊𝚕𝚕𝚊𝚑 𝚢𝚊 𝚜𝚊𝚔𝚊 𝚠𝚊 𝚒𝚢𝚊𝚢𝚎𝚗 𝚖𝚞 𝚍𝚊 𝚊𝚕𝚔𝚑𝚊𝚒𝚛𝚒
2026-06-10 22:24:29
0
Zahraddini Shuaibu :
Good wishes 👋
2026-05-07 06:22:27
2
sadiq sunusi Ahmad :
Allah yakaramata lpy
2026-05-08 14:18:38
0
usmanbello735 :
wai zaki iya video ba filter
2026-05-07 07:22:48
2
Jarmai Auto & Car,solution :
kawai kawai🕊️❣️
2026-05-11 04:50:45
0
T 🥀🤍🔐 :
Allah yakara wa mama lfy da Nisan Kwnan 🙏Allh yasa mama a aljanna 👌
2026-05-07 17:56:27
1
rabson :
Khairan insha Allah yar gidan maman tah 🥰
2026-05-07 13:40:30
1
Callme zee🥰☺️ :
Hajiya ummi mu Allah ya Kara Lfy da Nisan kwana ya Kara kare mana ita 🥰
2026-05-08 05:16:09
1
HOUSE OF MOONLIGHT :
Hajiya ummi mu 😩❤️
2026-05-07 09:09:03
1
Zarah Alim🌹 :
Amin Rabbiey🙏
2026-05-07 10:08:55
1
Bin Ibrahim farawa🙏🛜💫 :
Ameen ya karawa iyayenmu insan kwana 🙏
2026-05-07 06:47:11
2
Khala :
Amin ya rabb 🤲🏻❤️
2026-05-07 20:21:09
1
Feedoh❣️ :
Amin Amin🙏
2026-05-07 20:02:33
0
hameedarh36 :
my heart
2026-05-07 09:06:18
0
imma kano🙏🇹🇩🙏🇳🇬✌️ :
✌✌✌
2026-05-07 19:21:17
1
Ayshatu 🤎 :
🥰🥰
2026-05-07 06:22:15
3
rabson :
🥰🥰
2026-05-07 07:03:04
2
yasir salis :
🥰🥰🥰
2026-05-07 07:43:11
2
💫MUSBAHUUMAR DANBATSARI💫 :
❤️🔥🫀❤️🔥🫀
2026-05-07 06:27:29
2
@djneh🎧🎧*** :
🥰🥰🥰
2026-05-08 06:56:22
1
T dolah💵☠️💰 :
🥰🥰🥰
2026-05-15 12:00:54
0
To see more videos from user @scentzone.ng, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.