wallhi nazata zaki hanaci ince wallhi bazan Dena ba sabida abincin annabi muhd sallahu alaihi wasallam Allah y karawa annabi muhd sallahu alaihi wasallam daraja wasila fil jannati Amin y rabbil alamin Allah ❤️❤️❤️
2026-05-12 16:49:57
54
yahaya elzaks Gawuna :
munah godiya DR, JAWAHIR Allah ubangiji yakara basirah 🙏🙏🙏
2026-05-10 19:43:13
11
MALIKBOY.17 :
Amincin allah ya tabbata a gare ki kanwata kibar cewa by 👋 by saboda salamar turawace ki aura cemana allahumma barik ko kuma wata kalmar salama daga Manzon Allah Saw
2026-05-13 17:33:39
9
momy karama :
muyi fallow yindin juna
2026-05-10 19:34:50
8
Anas matallawa phones store :
Nawa kwano daya
2026-06-03 21:17:40
3
001 :
masha allah sis kinada nasuwa sosai 😻
2026-05-11 06:03:59
3
lukman bigy :
mai ciwon sugar zaici??
2026-05-15 12:19:12
3
💝Mrs Khami's❤️🩹🌹🔐🇳🇬🇱🇾 :
wlh nima inaci sosai
2026-05-10 19:44:06
3
H@meed so :
ni wllh nagaji da fadin
kalmarda babu amsa
💕💕💕💕💕
2026-05-11 21:27:00
2
Muhammad :
Allah yasaka da mafificin alheri
2026-05-10 20:20:36
2
Muhammad Junaidu Hussaini :
Masha Allah, Allah Yakara Horemana abin Siya.
2026-05-11 19:06:47
1
Muhammad D.fillo :
Masha Allah
Doctor pls kiyi mana video akan cin GORO mn idan kin samu lokaci pls
2026-05-10 23:15:25
1
Abdulganiyu umar Ambursa :
Amma dabino da kwakwafaa doctor 🙏🙏
2026-05-13 21:48:17
1
𝐇.𝐀.𝐊.𝐈.𝐋.𝐔..𝐒 𝐊𝐓☠️ :
Dan Allah mizai faru idan mutun yana hada indomi da kifi kollul 🙏🙏🙏
2026-05-11 22:07:30
1
Suleiman🇳🇪🇲🇱🇧🇫 :
ma sha Allah dama ni Ina matukar son cin dabino
2026-05-12 21:40:22
1
dlw lwl :
nagude da dabino
2026-05-30 17:37:46
1
سراج معلم ءادم شنكافي :
Doctor Ba'atattaunawa Kenan
2026-05-14 19:05:45
1
Muhammad :
Masha-Allah Allah yakara basira amma wane irin DABINO ne mai ciwon sugar ya kamata ya rinka chi wanda bazai zamo mai matsala
2026-05-11 11:20:04
1
user3133623509558 :
1
2026-06-15 10:45:08
1
Dan mama. :
🙏
2026-05-13 19:45:29
1
abbas yau :
🤲
2026-05-12 20:33:15
1
amoumune Ibrahim :
ina son dabino sosai
2026-05-28 08:26:58
1
Hon Bello Mai Jama'a :
thanks
2026-05-11 22:58:19
1
Aliyu Muhammad :
nes
2026-05-13 10:28:27
1
Ibrahim Nomi yaji yaji :
masha Allah
2026-06-13 13:49:39
1
To see more videos from user @jawahirkabirl, please go to the Tikwm
homepage.