There is;
O+......O-.
A+..........
B+.........B-.
AB+......AB-.💯
2026-05-12 12:20:03
113
anasmuazu🇳🇬🇳🇪🇩🇿 :
please wai ana auren idan anyi match din
2026-05-12 08:51:52
76
Zahra KD♥️🦋🥂 :
asamu wani a comment section yazo muje muyi muma💔😂
2026-05-12 16:43:28
39
Usman yahaya sulaiman :
🌹 Assalamu Alaikum.
Idan ka ga wannan comment, don Allah ka danna ❤️Like. Allah Ya sa duk abin da kake nema Ya sauƙaƙa maka, Ya ba ka nasara da albarka. Amin. Na gode sosai. 🙏🤍
2026-07-09 21:09:11
12
Mc Bodmas🎤⚡️ :
Tamm am confuse about dis Ab 😂
2026-05-12 08:17:39
23
garkuwan.arewa01 :
wannan yana kama da sadik C E O abuja cars
2026-05-20 19:28:44
23
Husnarrh🦋 :
AB nege meh???😂😩💔💔
2026-06-06 17:31:43
8
aisha_kamba :
Nikuma TV 😂
2026-05-16 20:18:25
7
deajerrtou :
AB😂😂😂
2026-05-12 10:57:25
14
zeeyn nuar🥰 :
Gsky ya kamata ta hakura sabida Sadiq yayi wllh 🤗🥰
2026-05-13 08:51:59
8
khadee baby ✨ :
ke ki hakura please wlh kun dace😞😞
2026-06-21 19:53:11
2
aslamiyya10 :
sister kihakura kiji Dan Allah
2026-05-15 10:26:31
6
dan___manya2 :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🥰
2026-07-05 05:20:58
6
Nasir@@ :
wannan fa bata dawani matsala 🥰🥰🥰bro
2026-05-14 06:07:00
5
17love😘❤️ :
Asamu wani yazo muyi muma a comment section
2026-06-14 13:39:06
1
abba DPH 😊❤️❤️ :
ya Allah kabamu mata nagari masU kyau 🤲🙏🤝
2026-07-10 06:23:46
1
Yakubu H jata :
gaskiyafa sundace
2026-07-04 23:47:15
1
khadee baby ✨ :
wai ku bakuga harkama sukeyiba wlh sun dace dayawafah🥰🥰
don Allah mudai ahada🙏