@drmaryam__01: FAMILY PLANNING ;KAYAN TAZARAR HAIHUWA . Part 1;Kaya ne kama daga allurai,roba,aiki,magani da ake amfani da su dan hana daukar ciki da ba da tazara wurin haihuwa . #medicaleducator #health #contraceptives
Shin kin taba amfani da kayan tsarin Iyali ? wanne kikayi amfani da ,kuma wace tambaya kike da shi ? mu hadu a video na na gaba .Nagode .
2026-05-13 10:01:38
3
amshart :
assalamualaikum Dan Allah kitaimaka kiban amsa watace tayi sayana Amma Tana ganin jini Bayan wata uku Se bataga jiniba Kuma anyi test ba ciki Dan Allah miye matsalan am a health worker
2026-06-22 20:05:35
2
zarah :
inason nayi planing haifuwa na 2 zan iya yi
2026-07-12 12:12:33
0
ummita :
allow us to save pls
2026-06-14 07:43:14
0
shop_with_zaras :
Please check your dm
2026-06-08 12:13:21
0
Aeeshat :
bana al'ada
2026-05-14 05:42:26
1
anaya🌷💕 :
dan Allah nayi allurar planning nawata 2 bayan haihuwata da kwana 60 kuma bayan sati uku naga jini
2026-05-14 09:55:14
1
meenah’sbeauty :
Dan Allah nikuma nayi yaye kuma yanxu wajen 2 month amma haryanxu jinin be dawoba nasaka implant
2026-07-12 08:24:54
0
shatuuu50 :
Amma mai yasa implant kesa ciwon Kai
2026-06-05 09:25:41
0
Dr. Rabi'u Usman :
sannu da aiki likita.
2026-05-14 22:15:52
2
maman farhan :
menene non hormonal
2026-07-12 18:03:18
0
Abdulaziz :
kigingayin yadda zamuyi saving please
2026-07-03 06:08:02
0
ibrahim Baré Mai nassara 🇳🇪 :
😁😁😁
2026-05-13 21:47:08
1
drmaryam__01 :
😁😁😁
2026-05-14 20:48:58
1
Abdulrahaman, yarima 77 :
🥰
2026-06-14 02:18:55
0
ummeee jerber :
👍👍👍
2026-07-12 22:02:44
0
To see more videos from user @drmaryam__01, please go to the Tikwm
homepage.