@ruusdailydose: ku tsaya kuga yadda zakuyi amfanin da oven gas din ku to. kuma ku kiyi cake recipe Mai sauki da dadi. #ruusdailydose #hausatiktok #adayinmylife #Vlog #contentcreator

Ruu's daily dose
Ruu's daily dose
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 13 May 2026 12:46:41 GMT
22279
1146
49
56

Music

Download

Comments

shatutu5
🤍 :
Wannan cake din ba mae melting baneh 😩😂
2026-05-14 08:57:26
2
adaweeya06
Adaweeya :
Dan Allah wani product ne wannan Air fryer din ?
2026-05-14 06:59:32
1
huzystr
huwaizanasir :
masha Allah dan Allah idan zangasa cake a air fryer wanne zan danna idan na danna pizza baya gasuwa bread ma idan zanyi na danna pizza baya gasuwa wanne ne ake danna wa dan Allah
2026-09-20 12:00:23
1
emaan.baby4
Emaan baby :
nikam air fryer zaki koyamun
2026-05-14 11:35:22
3
kherdija
khadeejatou ❤️🥀✨ :
kar kuje kasa duk emoji ne 😂
2026-05-14 17:53:32
1
meerhan202
meerhan :
Gaskiya inna tsoron Amfani da oven gas ban ma taba yi ba Amman tunda Anayi da air fryer I will try
2026-05-15 10:39:22
1
ayshasalis3
Aisha Salisu Ahmad :
Ni nawa any akwai karfen nan kuwa?
2026-05-14 15:25:36
1
eshart363
~Aisha❤️‍🩹 :
Minti nawa yakamata cake yayi a oven
2026-05-14 08:10:26
2
asiatou_0
Oum Nour🤍 :
Ni cake ɗin zaki ɗanmin 😂😂😂
2026-05-13 12:50:00
1
ummunoor163
ummunoor :
Dama ana saka aluminium tins dinnan a air fryer ikon Allah
2026-05-16 07:52:36
1
_h.zdesigns.1
H.Z Design :
Inaci🥰
2026-05-14 07:21:40
2
nabashspiceandmore
nabashspiceandmore 💙✦SNG✦ :
Masha Allah
2026-05-15 08:26:59
1
barayastouchkitchen
BARAYA’S Touch/ kitchen :
Gaskiya is the most simplest kuma ga dadi
2026-06-11 22:48:24
1
scents_by_asmee
PERFUME VENDOR IN GOMBE :
Irin gas dinane sak amma randa nayi cake sama ya kone kasa baiyi ba. Ban sake yi ba har nace ko oven dinne bayayi da kyau
2026-05-14 09:24:24
2
teemahs.kitchen.an
Chops by fateemah :
Dan allah wake da Skyrun gas Nidae naga nawa baya wutar sama😭
2026-05-25 22:12:41
1
mamanzeepretty
maman zeepretty :
In zanyi baking nasa wutan kasa kawai saman be gasuwa
2026-05-16 06:57:50
1
billysperfume
Billy's Perfume🌹 :
ni in nayi baking da oven dina qonewa yakeyi. kuma Naga irin naki ne duk yadda na rage wutar sai ya qone
2026-05-13 15:16:55
2
homeofincensebyzahra
Zahra🌹🌹 :
nawa irin nakine Amma Banga karfen da ake karawa ba
2026-05-13 22:28:16
1
luxuryhome.ng
LUXURYHOME.NG :
Girlies 50likes for 50 likes let’s grow together,if u re ready let’s go???💃🏻💃🏻💃🏻
2026-07-20 15:48:13
0
zeema_haven
Zainab Yabo :
Ni karfen ne banda
2026-05-13 20:43:24
0
rjameelbistro
Rjameelbistro :
🥰🥰🥰
2026-05-13 13:48:01
2
asmyfaruq
asmyfaruq :
🥰🥰🥰🥰
2026-05-14 13:57:35
1
amoreslifestyle__
Hajarrr💕 :
🥰
2026-05-13 13:17:20
2
To see more videos from user @ruusdailydose, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About