wakar nan nasa inatunawa da mahaifina Allah ya jikan shi ya Allah
2026-05-14 13:43:29
52
Deejah❣️ :
Dan Allah yaushe za'a fara ne wai😩😩😩
2026-05-13 22:54:06
27
charifa❤️ :
ni yana birgueni neh wlh 🥰
2026-05-14 08:29:57
7
Nina 🤍قرآن :
دحين هو فيلم ولا مسلسل
2026-05-13 22:57:41
5
Humss🌪️ :
Indai film dinnan baiyi dadi bah kun bani dani! Yoo kullum sai na ganku 😭😭
2026-05-15 06:38:18
7
MM ISLAM COLLECTION :
yanxu naji sanarwa a radio Wai antakatar dasu daga yin film xuwa shekara 1 ne ko biyu nadai manta shi da Amina akan wannan film din, Wai abinda sukeyi Ya sabama tarbiyya.