@mameeya3: Shawara kyauta😊😊

Igbo Muslimah🦋❤🖤💫💯
Igbo Muslimah🦋❤🖤💫💯
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 14 May 2026 07:11:31 GMT
149680
15529
878
1356

Music

Download

Comments

hermajesty921
Her majesty :
Itama macce tana auren talaka sunsha zafin talaucin tare sunyi tatil, shege bunsuru yana yin arziki wata zai nema🤷‍♀️mitswwww rubbish
2026-05-14 16:45:34
25
ahmed.bello09
Ahmed Bello :
Wannnan maganan gaskiya Fatima,Allah ya biya ki da gidan aljannah.
2026-05-14 07:28:34
53
abubakarahmad098
abubakarahmad089 :
wlh nine shedar hakan har kazafi tayimun amman allah yan nan ai
2026-05-14 12:37:29
35
yusuf_lele_1
Yusuf_LeLe_1 :
Tom mungode da shawarar ki zamu gyara duk zakuci ubanku
2026-05-15 05:07:41
27
salisumohammed484
S. M .D.1001 :
Ni yafaru dani ma
2026-05-14 17:34:24
23
hafizuabdullahi75
HAFiZUN GENTLE MAN💪😇🧏✅ :
gaskiyane saiyada
2026-05-14 18:59:54
5
rabiu044
rabiu044 :
Allah ya maki albarka Yari uwa maganar ki gaskiya cee
2026-05-14 20:37:17
7
abbakar3406
ABBKAR SAD!Q :
mafi munin abinda na tsana a wajan mace shine MANTA ALKHARI . idan kuma ka tuna mata alkhari da kayi mata. ya zama gori a wajan ta
2026-05-14 17:17:58
9
angalebest001
angale :
Muna godia da wannan shawara taki 😅
2026-05-15 14:47:31
2
abdulhamid.sanmar2
Sir Dee ☆☆☆ :
God bless
2026-05-15 13:51:55
2
officials.maitaurarohaus
officials.maitaurarohaus :
gaskiya ne Allah yayi maki Albarka, kina da murya mai dadi wlh🥰🥰🥰
2026-06-15 06:54:47
1
user62736879883583
طاهر خالد محمد :
ai shiyasa bana son yar TikTok saboda inada kishi sosai
2026-05-14 15:40:41
5
user33052323770048
user33052323770048 :
gaskiyane
2026-05-14 19:45:17
1
itz.bakin.buta
let's Comer ⚠️⚠️⚠️ :
Wallahi daní kike 6ter 🥰🥰🥰
2026-05-14 20:02:57
5
danladi.ismail
danladi isma'il :
watau muyi hattara da ku kenan koh 👁️👁️👁️👁️👁️👁️🙏
2026-05-14 13:58:02
6
abdullahisani159
A.S TEXTILE🔥 :
Babu abinda yafi istiminai dadi 😅
2026-05-14 14:23:08
6
umar.nuhu.zuntu
Umar Nuhu Zuntu :
Allah yayi miki albarka ya kuma baki miji na gari
2026-05-14 12:47:44
5
sdm3040
love304074 :
ina cikin yanayin nan yanzu haka
2026-05-15 14:17:55
1
1magicuniverse
Magic Universe :
Allah! ke kam tunda na kai karanki dakin Ka'abah ki ka fara fitowa kina fadan gaskiya! Toh Masha Allah 🤣
2026-05-15 12:33:03
1
user6811812111349
manu kt :
ma sha Allahu
2026-06-07 14:30:41
1
sundayengr410
Sunday ✨🇳🇬🇨🇲🇷🇴 :
thank you 🥰🥰👍👍
2026-06-01 22:35:58
1
masaud.abdul.hami
Masaud Abdul Hamid :
Allah yayimiki albarka.
2026-06-03 16:40:00
1
yahuzasaeed888
Yahuza Saeed1 :
Gaskiya ne
2026-05-15 11:58:33
1
user9392134561551
user9392134561551 :
great 👍
2026-05-16 20:00:28
1
To see more videos from user @mameeya3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About