@msirlees_abdallah: 💌Baby na tashi yau sai kawai na ji ina kewarki sosai.💭 Babu wani abu da zuciyata ke muradi kamar ganin fuskarki mai annuri .😍 A yanzu, babu wani abu da nake bukata kamar kallon wannan fuskarki mai kyau - wacce bata bukatar kwalliya don tayi kyau, sai dai tasa kwalliyar ta samu ma'ana Kece ✨hasken safiyata, nutsuwar zuciyata, da farin cikina har cikin zuciya.💖Allah ya bar min ke, ya kare ki daga kowanne sharri. Ina sonki, My Queen👑♥️ #lovevibes #Love #Relationship #sarauniyarsoyayya #fpy
💌Baby na tashi yau sai kawai na ji ina kewarki sosai.💭 Babu wani abu da zuciyata ke muradi kamar ganin fuskarki mai annuri .😍 A yanzu, babu wani abu da nake bukata kamar kallon wannan fuskarki mai kyau - wacce bata bukatar kwalliya don tayi kyau, sai dai tasa kwalliyar ta samu ma'ana Kece ✨hasken safiyata, nutsuwar zuciyata, da farin cikina har cikin zuciya.💖Allah ya bar min ke, ya kare ki daga kowanne sharri.
Ina sonki, My Queen👑♥️