Zahra'u mai tsarkice ba'ai mata ƙarya, tsokar jikin Annabi Alaihissalam ce (Juzu'insa) shi kuwa kulliya, itace ƙansasa shine Samanta khairil_Bariyya ❤️
2026-05-15 08:52:22
15
Najib Sani808 :
kai mlm Allah yaqara kusanci da Annabi Muhammad S.A.W
2026-05-14 20:48:03
5
😎J ABBAH MATSEE😎 :
Mai Yabo yayi Yabon sa Lafiya Zaka gama Baba🥰🙏
2026-05-16 06:00:55
4
Abdushshakur Kabir :
Kaji aikin ilimi da hankali
2026-05-16 19:48:49
2
Mustapah mohammedmustapah256@g :
Allah yasaka da gidan alljana Baba
2026-05-14 20:01:19
3
Ibrahim Abdullahi baba :
Allah ya kara imani baba
2026-05-15 13:26:34
1
🔴Ammar khalamuwaheed🇳🇬🇳🇬 :
lfy zaka gama baba insha Allah
2026-05-16 13:58:14
2
ABDULL (IBNASSALAFY-AMV) :
ma sha Allah sheikh Allah yayi tukueci da aljannatil firdausi da musilmi baki daya🤲 albarkacin masoyimmu annabi Muhammad (saw) amin y hayyau y qayyum 🤲🥰💔
2026-06-09 23:14:51
3
abdulaziz :
Masha Allah baba
2026-08-10 18:25:08
0
chaliphanamarori :
💞
2026-07-15 19:52:23
1
Abdullahi Sulaiman ibrahim ABD :
Allah yakarawa rayuwa albarka baba
2026-05-19 00:30:08
0
Chizo Jay :
Ahlul byt🥰🥰🥰🥰
2026-05-17 22:01:07
1
LGmaifatakrs :
fadimatul bariyya
2026-08-03 22:33:22
0
Yusuf Gwani Sham'un Ɗanzarga :
DM
2026-05-19 11:45:58
0
Abban aisami :
sallallahu alaihi wa alihi wasallama
2026-05-14 22:38:52
1
💫NAZEE ONTOP💫 :
Gaskiyne
2026-05-14 20:13:09
0
alinbeby :
ameen papa
2026-05-15 19:55:22
1
omar idris :
good
2026-05-14 20:50:50
1
Tafidoo :
YouTube
2026-05-17 23:44:56
0
MASOYIN ANNABI S, A, W,💟 :
masha allah 🥰🥰
2026-05-16 19:07:45
0
mr mm :
itace kasansa shine samanta khairul bariyya SAW
2026-05-18 11:40:59
0
chaliphanamarori :
sound name (KAUNARKU WAJIBICE ) audiomack Allah ya Kara mana kaunar manzan allah saw
2026-08-15 02:29:09
0
Ahmad A Said :
wlh kahimusu niss pp
2026-05-16 22:44:50
0
Dan messi global 💥🔥🥰🎉 :
ya zahra
2026-05-18 16:52:16
0
uban fura :
𝔪𝔞𝔰𝔥𝔞 𝔄𝔩𝔩𝔞𝔥
2026-05-15 20:19:43
0
To see more videos from user @sulaimanmuhammad98, please go to the Tikwm
homepage.