@rrproduction2026: The chemistry between these two is just fire 🔥 ABADAN trailer coming your way tomorrow, InshaAllah 🎬❤️ Don’t forget to subscribe to our YouTube channel — RR PRODUCTION TV 🙏 #Abadanthemovie

RR_PRODUCTION
RR_PRODUCTION
Open In TikTok:
Region: US
Thursday 14 May 2026 22:14:09 GMT
2812314
103592
1339
1814

Music

Download

Comments

aa_yakasai
aa_yakasai :
kuyi a hankali kar Allah ya saku a wuta har abadan
2026-05-15 07:46:12
1102
aawapageneralenterprises
A A WAPA GENERAL ENTERPRISES :
Wallahi yakamata masana’antar Kannywood su taya Adam A. Zango kishin mutunci. Ba daidai bane ace mutum yana cikin industry ɗin amma ana cigaba da saka tsohuwar matarsa a films kamar babu komai, musamman ma abokansa ne suke yin aikin tare da ita. Akwai abubuwan da suke rage darajar mutum da mutuncin industry gaba ɗaya. Dan Allah ina kishin juna da darajar Kannywood take ne?
2026-05-15 06:09:24
569
subigirl22
suwaiba :
duk mai kishin adam a zango yamin lkie🙏🙏🙏
2026-05-15 08:29:49
638
fureatglam
Furee’at glam :
Wannan film anbashi matakin pg ma’ana manya sukalla bisa jagorancin maxajansu👌
2026-05-15 07:14:59
405
neesa_treats
Fatima :
How can she forfeit her career simply because she was once’s married to an actor.. abeg let her be..can’t wait to watch the movie 🥰🥰
2026-05-15 07:19:41
97
wateehjidda
Wateehjidda :
Rabbana hablana min azwajina wa'zurriyatina qurrata a'ayunin waja'alna lil muttaqina Imama 🥹🤲
2026-05-15 06:42:39
211
rufson00
PMF☠️Faruq :
Allah kaba Adam A Zango Daman Mallakan bindiga
2026-05-15 14:19:25
73
the_mada__
MADA____ :
Kunfara waye wah pah yan films
2026-05-14 22:33:10
70
sadybeauty5
SADY💞BEAUTY 💞 :
Maman haidar kenan
2026-05-15 05:36:06
8
nuseeygentle1
Nusaiba murtala :
Wllh ina sha awar film sosai
2026-05-15 09:54:10
13
ustazamaijiddarh04
Royalty 👸 :
Masu ce Allahamdullilah suncigaba sabida sunfara rike hannu wallahy karku manta da cewa zaku mutu kuma comments inku yananan kuma za amuku hukun ci akai 🥺
2026-05-15 05:56:03
13
oumsiddiqa
oum Saddiqa :
Anya an bawa wannan film matakin PG kuwa???????????😂😅
2026-05-16 13:25:36
6
haleemaabubakar41
princess hala✨🎀 :
wllh soyayyah rayuwace ♥🌹✨
2026-05-15 07:33:49
13
maryamuzzamaan
maryamuzzamaan :
Wannan film dai bai da wata faida wallahi
2026-05-15 06:30:13
5
meerah8381
Meerah,Milk Candy and more :
Gaskiya Yakamata ace Ina cikin Wannan film din🥰
2026-05-15 07:57:01
6
rukayyaabdulrahma8
matar mijin ta in Sha ALLAH :
Hmmmm ubangiji ALLAH yasa shurun danayi yazama alkhairi Ameeeen
2026-05-15 05:52:49
7
fulanie666
FULANI FABRIC'S :
Rabbana hablana min azwajina wa'zurriyatina qurrata a'ayunin waja'alna lil muttaqina Imama 🥹🤲
2026-05-15 19:07:34
6
ashana773
Ashana :
ayiwa annabi salati🙏🙏
2026-05-18 08:19:44
5
anass_sadi
Bigson77 :
Nayi allah Wadai Da Wannan Film Din
2026-05-16 13:16:42
5
fatimasalisuusm20
Fatima Salisu usman :
Allah ka yafe mana dukkan zunuban mu
2026-05-15 21:10:58
5
nanerhfadimatouzahra
Nanerhfadimatouzahra :
Alhamdulillah ansamu cigaba a kannywood suntafi matsayin Nollywood
2026-05-15 05:36:14
46
ummumufy
ummumufy :
Kai wannan masifa dayawa take
2026-05-15 08:45:48
13
auwalellhaj
Auwal Ellhaj :
Wannan ai shashanci ne da rashin sanin darajar addini
2026-05-16 11:00:00
7
umarwalbani
Umarwalbani :
Shin andaina tace Film ne?
2026-05-15 00:00:17
52
aymadawa
Madawa :
Adena film din hausa bamaso 😎😳
2026-05-15 05:56:51
5
To see more videos from user @rrproduction2026, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About