Mahaifiyata tarasu babana ya rasu 💔amma Zan kawo kishiyar mahaifiyata Allah yakara nisan kwana 🥹🥰🙏
2026-05-16 08:31:42
148
AbubakarUsman :
duk Wanda yasan mahaifiyarsa na Raye yace alhmdllh🥰🥰
Wanda kuma Bata Raye allh y gafarta mata 🙏🙏🙏
y Allah kayima iyayen mu albarka ❤️🩹❤️🩹💓
2026-05-16 07:02:46
158
Yondoolas$1 :
allah yajiqan ma ayfiyata
2026-06-15 20:49:18
0
yar dagwas😘🦋💙 :
Mahaifiyata Allah yakara mata lfy 🥰
2026-05-16 06:23:36
47
𝕄𝕌𝕊𝔹𝔸ℍ𝕌 𝔸𝔻𝔸𝕄 𝟞𝟡 :
Sorry mom Allah yasa aljanna ce makoma🤲😥 e really pain me 😢
2026-05-15 18:39:38
24
dreamy_danish kitchen :
Mijina
2026-05-15 22:45:42
21
tanimusalisu :
budurwata
2026-05-15 19:06:12
7
mom ihsan collection :
mahaifiyata allah kasa tana da rabon sauke farali ya rahman
2026-05-15 21:57:25
32
Ameenah234 :
Mamana wllh Allah yayi mini arzikin da zan kawota hajj da omrah baki daya🥰
2026-05-16 17:40:34
7
HAYMERT🥀🌹 :
Mamana abar sona, abar alfaharina, duniyata, sanyin idaniyata, abar kaunaata. Ya Allah kakarawa mamana lafiya da Nisan kwana me albarka🤲🥰
2026-05-16 10:20:39
12
sadi👉 Sadiq :
my mother
2026-06-16 11:41:02
0
Yusuf Inusa :
mahaifiyata duniyya ta
2026-05-16 08:50:30
8
🌿HENNAH BY DIANAH🌿 :
wallahi mahaifiyarta mamana Allah ya daukaka ni yabani abinda zanjiyar Dake Dadi tunda sauran numfashinmu nidake Allah,kabani jari nayi kasuwanci nataimaki mamata,don Allah duk wnd yaka wnn comment nawa yayi min like Kuma yacemin ameen
2026-05-18 09:15:09
5
أمي :
Mama🥺 Allah azurtani da halal nacanza rayuwar mamata😭🤲
2026-05-16 07:14:20
6
Ambali :
mamanm
2026-06-16 08:57:22
0
fresh bk :
my mom is life🥰
2026-06-16 07:58:03
0
Fatima Muhammad Adam :
my mom
my is my world 🌍
2026-06-16 05:07:13
0
Yaya updet :
my mother
2026-06-14 19:13:36
0
mbasarake0011 :
wlh mahaifiyata
2026-05-15 18:46:18
8
habu black 🚛🚛🚛💪💪💪 :
my mom Allah kabamu ikon kaisu Allah
2026-05-15 20:42:36
9
waleedah basheer :
mamanah inada wannan burin Koda ni banjeba🤲😢
2026-05-16 12:45:33
6
hauwaty :
wallahy mijina 🥰💯 Dan Aljannah
2026-05-16 07:15:26
9
kabir zakariyya :
wlh mahaifi na zankawo 🥰🥰🥰🥰allh sarki my dad🥰🥰💕
2026-05-15 18:28:44
9
how to make thins :
Mamata
2026-06-01 20:10:51
1
saje mai borkono :
Allah Sarki
momyna
2026-06-16 11:29:12
2
To see more videos from user @youngpantami0, please go to the Tikwm
homepage.