@yargataskincare1: “Glow ɗin fata yana farawa da kulawa mai kyau 🥕✨ Carrot body wash yana taimakawa wajen tsaftace fata tare da barinta tana laushi da haske.”#CarrotBodyWash #GlowingSkin #agadez🇳🇪niger🥰 #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #maradiniger🇳🇪
Yar gata skincare
Region: SD
Friday 15 May 2026 11:32:20 GMT
Music
Download
Comments
realzarakasuwamesaukiniger🇳🇪 :
ma sha Allah say dake yar gata .Allah kara bassira
2026-05-16 05:49:47
5
mom aïcho :
wlh ma sœur inaso inkoya
2026-05-15 11:36:09
6
maryama🇳🇬💗🇸🇦 :
a ina ake saida vitamin e oil din dan Allah
2026-05-15 14:09:17
2
ummu abdallah :
dan Allah ba asamar abun hana lalacewa
2026-05-16 12:00:09
1
maman siyama :
Muna godi ya
2026-05-16 07:57:28
2
Brown🩷🤎Skin🤎 :
thanks for sharing it.
2026-07-10 15:51:27
1
Dr. OUM AFFAN GLOW EMPIRE :
amma ba ya lalacewa da wuri?ko za a zuba preservatives
2026-07-16 08:44:18
1
Hawee :
tell us eczema how to cure eczema
2026-07-14 09:30:09
1
Datuu!!!🥀 :
Sai dole fa Dove?
2026-05-16 12:43:59
1
mom malik :
Ni ba bakaba kuma ba faraba ma'ana wankar darza Kenan. zamu iya wanka dashi ko AA
2026-06-04 22:31:49
1
Rukayyatu Mohammed :
eh mana
2026-06-12 12:33:59
2
nisha71 :
thanks for sharing
2026-07-09 09:09:06
2
chamsiya mahaman hamissou :
Masha allah to dan allah chanpon na wankin gashi
2026-07-11 09:40:56
2
Wasila Ali Ismail :
wow Masha Allah Allah ya Kara basira
2026-05-17 16:54:25
1
maman nayyar :
Masha Allah
2026-07-10 08:09:11
1
smepicesgmail :
merci
2026-05-31 20:00:31
1
queenhany :
jzklh
2026-05-16 11:33:37
1
nabashspiceandmore 💙✦SNG✦ :
Masha Allah
2026-05-16 15:45:42
1
Madam Janneh :
2026-06-17 22:07:43
1
matar Omar :
Allah ya Saka da alheri
2026-05-16 08:49:18
2
deejah :
Wlh yanayi sosai na gwada kuma baku ga yanda nake wani sheki ba
2026-06-19 20:06:09
2
sadeeqa abdullahi :
amma dole seda wannan sabulun za ayi
2026-05-20 23:23:18
2
vfzydFfzifckr :
dan Allah saboulou garan jiki
2026-05-16 17:40:50
1
NANEETAH-BEAUTY & SKIN-👄🛍️ :
Sannu da kokari🥰🥰
2026-05-15 20:58:38
1
RM Bintu♥️ :
Dan Allah baya daskarewa ?
2026-05-18 12:54:05
1
To see more videos from user @yargataskincare1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.