magana Ake ta shugaba uban masu fada aji albarka ma da kanta biyayya take ma shugaba 🥰🥰 mun ziyara maulana Allah ya dawwamar da Kai a fadan Annabi Muhammad'u 🤗😭 ubangiji yasa muci albarkacin ka
2026-07-05 07:10:47
7
👻SHORT__GUY🦅. KMB :
🥰: Mijin Khadijah Angon Aisha
Abban Fatimatu
Kakan Hassan da Hussaini
Muhammadu Rasulullah ❤️🥰ﷺ