@sadikabuabdallah: ๐ ๐๐ฆ๐ข๐ฌ๐ ๐ฌ๐ ๐๐๐๐จ ๐๐ ๐ ๐๐ฆ๐ข๐ฌ๐๐ก๐ฆ๐ Yayin da Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Yake gabatar da muhadara mai taken TAUHIDI MANUFAR HALITTAR BAYI Allah Ya saka wa malam da alkhairi Ya biya da gidan aljanna Sadik Abu Abdallah โ๏ธ 15 May, 2026