Ya Allah kafi kowa sanin sirrin da Yake cikin zuciya
Allah ka bamu Arziki Masu Albarka mu taimaki Al'umar musulmai🙏😭😭
2026-06-11 17:06:49
5
Hannah 💓 :
Ya za’ayi a same shi
2026-05-17 13:19:17
15
ZAINAB NO LOVE 💖🫶❤️ :
dan Allah acct
2026-05-18 00:12:45
17
dan iLLi😎😎😎😎😎😎😎😎😎😎😎 :
Allah yabarmu da annabi
2026-05-19 12:56:00
11
muhd sani usman :
Allah yahoremaka baba
2026-06-13 11:02:06
1
oum sultana :
Allah ya dubashi dan arzikin Annabi Muhammad s a w
2026-05-18 12:19:40
5
husnah💖 :
innalillahi wa inna ilalhi rajiu 😭 ubangiji Allah yana sane dakai Kuma Yana sanka Allah yafaranta zuciyarka Allah yayi Maka arziki na gidan aljanna ubangiji Allah yakula dakai har ka koma ga Allah albarkacin ANNABI MUHAMMAD S A W 🤲
2026-05-17 21:22:29
7
Malam Hassan :
Wlh akusadani yakezama WAMBAI market
2026-05-18 08:10:32
11
Maman Tasleem :
Naranste da Allah sedana firgice ya allahu yaramanu aduba Bawan allahnnan Allah atausayamai Allah mafita don annabi Muhammadu saw😭🤲
2026-05-17 13:57:10
13
user5793824425565 :
Allah yakara rufamana asiri duniya da lahira
2026-06-16 11:13:08
0
Usman Ibrahim :
@musa abdullahi cl:Allah ya kawomasa masu saya yasamah kasuwan albarka ameen summah ameen 🤲🤲🤲🤲🤲
2026-05-17 13:13:37
5
aisha Umar🌹 :
wanda yaji tausayi yamin like
2026-05-18 12:46:25
12
DAN KUTUMBI :
Aslm dan Allah inaso naga wannan dattijon
2026-05-17 16:14:21
6
salmaibrahimDabo backup :
duk wand yabashi tausayi yamin like
2026-06-05 18:43:58
6
aishabuhari :
Ya,Allah😭😭😭😭🤲🫲
2026-06-09 20:30:08
1
Ibrahim na ma aiki S A W :
S A W
2026-05-16 20:34:53
6
M...🎭King🥷 BLAZE 🏴☠️ GANG :
Allah kara bamu da talauci 🤲🤲
2026-06-09 19:19:56
2
Tasiu Ahmad Mohd :
Allah sarki rayuwa Allah karufaman asiri duniya da lahira
2026-06-13 15:01:20
2
ishaq s adam :
Allah ka rufamana asiri
2026-06-11 13:31:38
3
Bbh :
accnt no pls
2026-06-16 11:50:26
0
salihuddeenabdullahi2 :
Allah Yatsa mudace
2026-05-19 19:42:03
1
skylover01 :
Ya Allah kayimana gata duniya da lahira
2026-06-16 09:57:40
1
Nazifa Adam :
ya ubangiji kasa ina da raban taimako aduniya 😭🙏🙏
2026-06-14 18:59:18
3
To see more videos from user @audumaha, please go to the Tikwm
homepage.