wannan gaskiya ne wallahi malam Allah yabiyaka Allah yaganar damu Allah yahadakanmu Allah yazabamana shuwagabanni nagari alfar man Annabi Muhammad rasullilahi sallallhu alaihi wasllama
2026-05-17 20:09:43
5
Sabon gida general ventures :
wannan gskyne Allah ya saka da Alheri Allah ya biya