@rfi_ha: Muna goyon bayan matakin Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano kan dakatar da Adam Garba da Amina Uba - Ƙungiyar Masu Shirya Fina-finai a Arewacin Najeriya
ina Director, producer, camera? duk suna ina aka-yi hakan?
2026-05-18 14:38:54
1
legend :
yayi dai dai
2026-05-18 05:03:56
1
Dr.Anmi :
very good man
2026-05-18 14:19:01
1
Nura_Adam :
Yayi dai dai wlh
2026-05-18 06:21:22
3
mbukar :
yayi daidai, Sai Kuma Director chi
2026-05-18 20:38:42
1
ALSATEH PHONE STORE :
Gaskia harda Laifin Director da producer
2026-05-18 09:42:51
0
abdou adamou Ibrahim :
Macha allah
2026-05-20 12:41:39
0
elgoni16 :
very good 👍👍👍👍
2026-05-18 13:37:03
1
IBRAHIM SAIDU MAHAKUCI ''? :
hmmm
2026-05-18 03:56:31
1
Babacar :
2026-05-18 09:18:55
0
@junior🇳🇪 :
yayi daidai
2026-05-17 20:43:22
4
batoure :
madallah
2026-05-17 18:59:05
5
ALSATEH PHONE STORE :
Maganata gaskia ba iya jarumai ya kamata a riķa dakatarwa ba harda Directors da producers, Saboda ai ba a hotel sukayi abun personally ba, Sunyi wannan laifinne a gaban Director da producer da duk sauran FILM CREWs din, Dan haka nidai a nawa gani harda Kamfaninda suka dauki nauyin hakan.
2026-05-17 22:00:42
8
M.KAbubakar🇳🇬 :
Garba Shehu ne ko Adamu Garba?
2026-05-17 20:33:52
6
RealAbba1 :
wannan yayi daidai wlh
2026-05-17 17:42:29
7
Meelatuuu :
Me yasa suma directors din da producers din baza a dakatar dasu ba naga sune suke fadin yadda za ayi
2026-05-18 15:25:27
1
b-daddy :
nifa Sai nake gani kmar laifin director ne gaskiya
2026-05-18 09:29:59
1
ummu Muhammad🥰 :
wlh naji dadi sosai dan Allah a kara musu 4ya zama biyar Allah ya saka muku da alkayri 🥰👏
2026-05-17 23:49:34
2
Idris Mohammed :
Allah ya raba mu da uwa Mai Hali irin ta Amina Uba Hassan @Amin
2026-05-18 02:17:38
4
El Hafiz Maaruf :
muna tare
2026-05-17 15:40:26
4
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.