@web3sheikh: Tunda Allah yayi duniya babu wanda ya taba taba wani abu (The Illusion of Touch) #KaryarTabaAbu #QuantumPhysicsHausa #ElectromagneticForce #ScienceSecrets #lliminZarra #HausaScientist #ArewaCreators #QuantumReality
indai kunyarda wannan MAHAUKACHI NE kuyiman liking 👍
2026-05-18 06:19:10
308
__Anas😎🤞 :
malan ba wanda ya gane wannan karatun inaga sai anyi double period fah
2026-05-17 22:28:35
24
Edreez Ngulde 𓄿 :
Amma inada tambaya. AI like charges ne repel, unlike charges attracts. what if your hand is negatively charged and your phone is positively charged. they'll likely attract. yeah?
science is crazy bro 😂
2026-05-26 09:00:51
9
As khalepha :
marasa lafiyar mu gida da waje Allah ya basu lpy 🙏🙏
2026-05-23 10:10:38
11
Waleed_Ibraheem001🖤🦅 :
Wanda bai ganeba yamin like
2026-05-17 22:30:43
18
Smart boy 💝❤️🔥🔥💯🥰😘 :
Allah ya ysinewa mai karya jama.a kuce ameen
2026-05-24 09:17:15
6
Abbas Salisu :
2 da safe 2 da rana 6 da daddare
2026-05-17 18:56:13
13
abbakar ahmad :
amma gaskiya wannan ilimin agidan mahaukata ake koyon shi ko?
2026-05-18 16:37:12
5
suleimancy$$$ :
What about finger print?
2026-05-23 13:34:39
4
maikeke :
To Amman wayasamo karmar tabawa in babu tabawar aduniya
2026-05-18 19:56:54
9
Anas zakari :
Wanda nai gane ba yamin like
2026-06-06 10:00:50
1
sir_sadiq :
Assalamu’alaikum ina wuni sir, cikin ladabi da girmamawa nake nasanar dakai cewa KARYA kakeyi
2026-05-18 20:40:47
8
zarah_bala :
Karyane ni ina taba abu
2026-05-23 13:12:28
2
🌝Mr.chicha🙏🙏🇳🇬🇳🇬💯 :
Ehh aah wannan Gaskiya ne nawa
2026-05-24 20:34:14
1
NAZIRU SB :
karya kake
2026-05-24 18:21:46
4
idrees khamis :
yayi kyau Professor 😂😳💯
2026-05-23 23:16:01
1
Aliyu lawali dele :
wlh karya kake
2026-05-17 17:00:08
7
M musa :
manya😅😅😅😅
2026-05-18 22:55:58
1
Baban Erfan :
Allah yasa shirun danayi yazama alkhairi.
2026-05-24 16:08:40
1
Hassan kisar panel :
Ni dai inada hankali na 😂
2026-05-23 00:37:24
4
Ismailaboy👑👑👑 :
kai gizo
2026-05-21 22:23:21
2
shamsujibrinsinaj :
wlh karyane wannan
2026-05-22 23:41:46
5
Alhaji Aliyu Chikaji :
U look so much familiar
2026-05-22 21:52:55
2
asheeradamzara :
Amma dai Allah yatsima
2026-05-18 20:39:48
2
Rabiu :
Many people won’t understand this mallam , particularly your target audience I read one comment “ 2 da safe 2 rana 2 da dadare “ to the person , baka da lafiya 😁 just like trying to explain 4D or 5D . Pls don’t be discouraged.
2026-05-20 07:31:08
3
To see more videos from user @web3sheikh, please go to the Tikwm
homepage.