Masha Allah, video yy kyau sosai saura haduwarku d ubngji 🙏
2026-06-03 08:22:41
5
husainimuhammad541 :
Allah yashirya
2026-05-28 16:38:01
6
LOKACINE :
Allah karufamana asiri
2026-06-03 08:07:47
5
usman442 :
Me kyawun Hali Me farar Zuciya Me Tausayi
Me Yawan kyauta Me Isar daraja
Dan Aminatu baban Fatima Mijin Khadija Masoyan Allah Muhammadul Rasulillah sallahu alaihim wassalama (S.A.W)