Sallallahu Alaihi Wa Ahlihi Wa Sallam,Allah Don albarkar shi Don irin sirrikan dake tsaninka dashi Allah,Allah ka gwada mana shugaba Sallallahu Alaihi Wa Ahlihi Wa Sallam cikin ru'uyarmu 😭🙏
2026-05-17 20:43:46
10
SAWUN ZAKI (MAI YABO)🎶 :
: Ya rabi ya rabi ya rabi allah ya sa mu yi mafarkin anabi muhamadu s a w