ya allah Kaine abun bauta allah kayiwa yaron nan arzuki mai albarka
2026-05-18 10:34:40
717
Umarauwal3126 :
Allah sarki Allah yabashi ikon yin arziki alfarmar rasulullahi🥰
2026-05-18 21:28:24
208
abdul s usman☠️🤍 :
sorry my bro 😔
2026-06-18 19:39:36
0
Yahaya Ibrahim shanono :
Allah Sarki Allah ya taimake shi akan neman sa
2026-05-18 06:59:38
194
@muslimat :
maza allah ya albarkaci rayiwar ku yasawa ne manku albarka ya baku mata na gari🥰
2026-05-18 23:52:11
77
Patience Amos :
who's crying with me 💔💔💔😭😭😭
2026-05-19 20:57:14
40
yunusa_muhammed33 :
Allah yabahi abudaikenema
2026-05-18 07:29:30
31
Albart kaura :
This boy Done be Richer
because of prayers comments
2026-05-19 13:20:35
7
Hassan Acheedah :
Ya Allah kai ka siffanta kanka da Arrazak Allah kai kake azirta bawanka Ta Inda baya tsammani ya Allah ka azurta wannan yaron da arzikin da ba talauci bayansa
2026-05-19 10:42:14
19
Marzayamra :
Hmmm life no balance
2026-05-19 08:44:24
15
Bash Gold :
Oh God have pity on us 🙏🙏
2026-05-19 08:51:33
7
ILIYASU PRODUCER :
allah Kaine abun bauta allah kayiwa yaron nan arzuki mai albarka❤️🙏
2026-05-19 09:02:22
12
Abuhuraira Yakubu :
Allah yai mai arziki marar qarewa
2026-05-19 05:36:54
10
Zaharadden dja :
Allah duk wanda yafita neman halak kasa ya rabauta ka kareshi daga dukkan sharri Ameen
2026-05-20 13:50:05
7
aminuteacher122 :
🥰🥰 Allah Ya shiga lamarin ka 😭
2026-05-19 09:00:37
8
Zubairu Adamu kuka :
it's a hard worker one day you will surprise
2026-05-18 20:23:04
8
Abdul m abdul :
see life my brother one day this is 😭😭😭🙏🙏be story
2026-05-18 21:14:31
8
umar ahmad :
allah yamasa arxikin dazai temaki bayin allah bro
2026-05-18 13:41:00
4
Masud_gentleman :
😢😢😢😢😢 Talaka bawan Allah
2026-05-18 10:40:58
8
faruk ali fako :
wallahi auwalu ne Allah sarki
2026-05-18 22:04:51
6
smart king0 :
Ya Allah Babu Abun Bauta Da Gaskiya Saikai Allah Kayiwa Yaron nan Arzuki mai albarka
2026-05-19 06:55:43
9
isiya Dan yalo :
Allah sarki rayuwakenan watarana sailabari
2026-05-18 14:20:53
7
S.Ado🇳🇬 :
Duk munyi irin wannan rayuwar Amma yanzu Alhamdulillah! huge money and Bsc certificate achieved! Allah yana sane dakai bro ❤️.
2026-05-19 10:43:33
11
khaleefan mama bgw :
Ya Allah ga bawankanan Allah kabashi arzuqi mara yankewa ya taimaki bayin allah
2026-05-18 16:37:07
14
I B B ✅✅ :
sorry lakaci ne mai dadin yana zuwa in sha Allah
2026-05-18 13:16:17
6
To see more videos from user @itxz_ajebo, please go to the Tikwm
homepage.