Duk Wanda yace Su malam Makiya Annabi ne, Allah ya Isar mu 😭
2026-05-18 12:07:59
118
Khadija :
Allah ya bani miji nagari
2026-06-01 15:37:40
15
Abdullahi Aliyu Salihu :
Baba kuma uba a garemu baban nana fadimatu da Abdullahi mijin khadeeja angon Aisha dan gidan Abdullahi da Ameenatu kakan hassan da hussaini babba dan babba farin jakada Annabin mu mai rahama ❤❤Allah ya karawa annabi daraja