Nayi allura wata biyu nadainayi 8months kenan amma haryanzu bansamu ciki ba kuma period dina yadawo every month inayi meye matsalar dan Allah
2026-06-08 07:12:55
0
Ummee :
Masha Allah
2026-05-19 22:23:30
0
💦Baiwar Allah 🕊️🕊️ :
Hmmmm 🥹 Wlh Nayi Alluran family palanin Na Wata ukku sau ukku Yau Shekara biu Keenan haryanzu Bansamu Ciki Bah 🥹🥹
2026-05-28 20:50:47
0
mrsNajib :
Sis nasaka implant na 3 years amma bekai 3years dinba nacire amma yanzu da cure wa na yakai 1year kuma ciki be samu ba kuma ina period amma period din baya tafiya daidai
2026-06-02 06:54:22
0
Habashiyyah Faruk :
Nacire inplan na 5yrs 8month daya wuce haryanxu shiru meye matsalar dan Allah
2026-05-20 06:05:43
1
zubaina bello :
slm nina cire implant 2yes basamu cikiba y
2026-05-22 14:32:26
0
user15275940049037 :
aslm likita nayi depo so daya amma banyi period gashi inajin alamu ciki ya zanyi nayi test na jini negative nayi na fitari positive
2026-05-24 13:05:22
0
Mum Ashraf Aprodisiac & more :
Jazakallahu khair ni dai implant shekara 1 nayi dashi ciwon kai ya dameni naje na cire yanxu dai nafi 2years da cirewa amma banyi conceiving ba ko meye matsalar?
2026-05-23 17:14:06
0
Oum samha&Amnah😍 :
@Oum samha&Amnah😍: Assalamu alaikum dafatan Kina lfy Dan Allah planning allura nayi sau biyu kuma nadena tun January amma tunda nafara allura nake fama da jini yanzu jinin ya tsaya banaganinshi se babban tashin hankalina se Muna tare da oga yake fitowa jinin kuma inngani wannan lokacin shikenan sekuma munkarayi please meyake kawo haka wlh nasha magani naje asibity amma haryanzu bandaceba Dan Allah kitaimakeni sis Dan Allahumma
2026-06-23 16:07:25
0
Rahmatu Muhammad Ndagi :
mun gode sosai, amma doctor naji wasu suna cewa implant idan kacire yana maimaita shekaran da kasaka gaskiyane kuwa, wai idan kasaka na shekara daya idan shekara dayan tayi kacire sai anyi shekara daya sannan kasamu wani cikin
2026-06-26 18:00:04
0
Munah 🦋🌸 :
doc Dan Allah yanasa kiba neh
2026-06-06 22:35:58
0
AZZAHRA'S Collection kn :
inason na natural
2026-05-18 20:54:15
0
To see more videos from user @drmaryam__01, please go to the Tikwm
homepage.