wayanda suke education line kaɗai suka san amfanin method of teaching dinnan dakuma amfanin sa ga yara, May Allah bless all our teachers 🥰
2026-05-19 08:06:08
967
DINEEY ZAKEEY :
Wadda basuyi karatuba sai suce hakan laifine Amma indai kayi teaching method Kasan wannan wani Karin Ilimin ne 🥰
2026-05-19 22:26:58
193
switmirah Mj :
Wannan ta farkon diyar nupawa ce da ganinta😂🥰
2026-05-20 10:40:29
131
ZAKI ZUBAIRU :
Proud to be an Educationalist... May God bless Any teacher 🙏
2026-05-19 08:52:39
92
Chuchu :
inada biyan bude school and am 80 % done Kuma am using British curriculum... So dancing, games, recreational activities, painting drawings, music, will definitely be part of the teaching... I don't care what anybody will say... By first term it will start functioning insha Allahu
2026-05-19 23:09:23
48
ANAS GALEJI :
Akwai other ways not necessarily this dance, I think
2026-05-19 12:06:13
23
Sadeeq Daura🤸💯002 :
Yara manya gobe Allah ya kula mana da rayuwar ku
2026-05-18 20:02:32
68
werly :
wannan baya cikin teaching methods
2026-05-19 16:31:09
21
ftdeenahglam :
Gaskiya baikamata Ana saka yasa irin wnn murgudan murgudanba Allah y kyauta
2026-05-20 18:09:29
16
Abdullahi lawal mage :
Allah yasa duniya tatashi yau
2026-05-19 10:42:15
24
Gambongala :
Allah sai yatambaye ku Amanar yaran nan
2026-05-20 18:10:58
17
Maryam Salisu :
Ya Allah bless all our teachers
2026-05-18 20:10:39
14
Jamila Aliyu :
bahawa tiktok din ba saukan ayyy 😂
2026-05-19 20:37:08
23
sautus70 sunnah :
teachers and students they are dance because wants make students happy 😊😁 long life 🙏 ALL
2026-05-19 13:09:05
10
FAHAD USMAN 8 ⚽💪 :
Allah ya sakawa malamai da mafificin alkhairi wlh har kunsa tsimina ya tashi
na tuna lokacin muna primary wayyo
Allah ne kadai zai iya biyanku🌹🌹🌹
2026-05-19 15:53:10
8
A. Bariy :
I am proud to be a teacher
2026-05-19 10:49:47
5
Yakubu Umar Electronics :
Kuce Tirrr
2026-05-20 14:30:04
6
Chuchu :
KO a NCE ana koyr da masu karanta ECCE early childhood Education rawa da waka haka zaka ga manyan mata da maza suna tikan rawa... it's part of learning... shysa kasar wake suka fimu method of teaching because we tend to criticize some necessary teaching aspects Ana pakewa da addini.. bafa batsa aka koya musu ba... it's a method that makes the children get interested in learning... pls we need to have awareness on teaching methods.. 😂 I see nothing wrong with this
2026-05-19 23:01:32
5
Khadija Yusuf :
tirr tirr tirr😂😂😂
2026-05-18 22:44:28
21
miemie_mkover :
Wannan yana daga cikin Teaching Method amma en Education ne kadai zasu fahimci hakan.🥰🥰🥰
2026-05-20 15:17:14
5
johaa💞🌹 :
ga wata gimbiya Nan mazari a gaba😂😂
Allah ya muku albarka ya bada ilimi me amfani🥰🤲
2026-05-19 22:22:54
6
Ummi Usaini dbt :
Kai Ammafa sunyi kyau sosai
2026-05-18 21:49:44
13
nanaasmau48 :
that girl at the center 🥰🥰😂
2026-05-18 22:10:24
8
𝙐𝙨𝙢𝙖𝙣 𝙍𝙤𝙘𝙝𝙖𝙨 :
Allah ya taimaki malaman makaranta a duk inda suke🥰 proudly a teacher ✌🏼
2026-05-20 13:58:36
5
To see more videos from user @ammun10, please go to the Tikwm
homepage.