ringtone na mamana a sony ericson k310 within 2004/2005
2026-05-20 22:08:02
43
🎤 Zee fresh :
S.A.W Allah yy Miki rahama na tuna ummata tana kaunar baiwar Allah nn tanason kasidar nn gashi duka basa Raye Allah ya saku a dausayin aljanna
2026-05-20 06:24:37
47
Abdullahi Usman gambo :
wow dadi wallahi ya allah kashaida munasan manzan allah s a w
2026-05-18 23:10:45
86
user9181707988833 :
Wanda ya jidadin qasidar nan yayi min like dan Allah
2026-05-20 00:06:02
44
🫶🏽 َ🥳َارُوق :
Tauraron taurari hasken haske MANZON ALLAH S A W🩶
2026-05-20 20:19:12
16
Babanyara🔥 :
Ba,a Dogaro Da Kowa Sai Allah 👌
Haka Manzon Allah S A W ❤️Dakanshi Ya Fada 👌
Allah Ya Yafe Maki 🙏
2026-06-13 14:38:39
6
SMG :
Yafi haske haske Muhammadu Rasulillah SAW ❤️
2026-05-18 21:48:59
30
OFFICIAL GAYE💫😍 :
allah sarki rayuwa Allah kasa mucika da Imani
2026-05-23 02:33:20
8
Ayush.🦋💫 :
SALLALLAHU ALAIHI WASSALLAM
2026-06-10 22:49:13
5
@Amadu Auto Spark 1 :
duk masoyin Annabi yayimun like
2026-05-21 09:42:12
14
Ameenudden Lawan fulatan :
Allah ya jikinki da rahama
2026-06-07 22:35:17
5
Fatmir😉🦋❤️ :
Mijin Khadijah Angon Aisha
Abban Fatimatu
Kakan Hassan da Hussaini
Muhammadu Rasulullah ❤️🥰ﷺ
2026-05-28 00:37:03
11
Z🦋e🦋e🦋r🦋b🦋 :
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد
2026-05-20 20:04:30
9
إبراهيم🇳🇪🫡🇳🇪النيجر💪 :
صلي علي سيدنامحمد واله وسلم
2026-05-19 09:44:50
10
Abdou salam Mahaman :
Sallallahu alaihi wa sallam
2026-05-20 12:36:48
6
marainiyace :
sallallahu alaihi wasallam
2026-05-20 12:44:40
6
Basitaden🤍❤ Dramela226 :
صلى الله عليه وسلم
2026-05-19 21:39:20
5
aghali 🇳🇪(^.^)🇲🇦 :
paix et salut sur lui
2026-05-19 05:12:50
6
user9738950827547 :
Allah ya jikan sayyada rabi'atu s haruna da rahma yasa aljanna makoma ameen.
2026-05-20 23:00:19
9
Arfat__jega :
Allah Ya jikan ta da rahmah. Ya kuma daka mata da alkhayri. Allah Ya hada ta da abin son ta manzo SAW
2026-05-19 08:18:24
45
kissmaster50 :
Allah Yajikanki Ya Gafarta Miki Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Ameen ya Allah Allah Ya Jadaki Da Masoyinki Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Ameen ya Allah
2026-05-19 22:55:13
12
Abdullahi saidu :
20006
2026-05-19 07:55:46
6
To see more videos from user @hauwakhairi0, please go to the Tikwm
homepage.