Ya Allah duk wandanda basu da lafiya na gida dana Asibiti Allah ka basu lafiya 🤲🏻🤲🏻
2026-05-20 09:33:36
36
itz_ibraheem_cuku :
Allah kayayemana wannan olcer Dake damuna alfarmar fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w
2026-05-21 09:53:31
17
PRINCESS MARYAMAH 🌹 :
dan Allah mijinane beda lpy ciwanciki wanibin seyaji kmr abu yana yawo scanning bbkm,pls help me malam
2026-05-24 10:52:33
9
Zahra Auwal :
ikon Allah
Allah yasa mudace 🙌
2026-05-19 18:53:10
5
Teemahkamshi :
Allah ya karawa an'nabi daraja
2026-05-20 15:19:56
6
hauwaAd- @way to jannah :
Assalamu alaykum warahmatullahi wabarakatuhu. Mallam, yaro Na shekara talatin plus. Yana rashin lafiya,muyi Na asibiti, Amma har yanzu Ina Naima magani. Allah she ne masani, Kuma nasan Allah Za bashi lafiya. In akwai abin DA Za ka taimaka ma Shi Na magani ? Na gode kware. Allah Ya Kara maka basira. Amin.
2026-05-20 19:00:48
2
user5328310636770 :
assalama aleykoum Malan ina son abani maganin wanke mara
2026-06-30 16:56:13
3
Ilham collections :
Y hayyu ya qayyum k yaye mn
2026-05-19 23:18:37
6
teemah💕 :
ya hayyyu ya qayyum Allah kabamu lfy Mai albarka Mai amfani ya Allah kaji tausayinmu
2026-06-07 12:10:29
3
nafisaidris37 :
Allah yabamu lfy
2026-05-20 07:03:28
5
user6747294897465 :
mlm don Allah maganin fibroild nake nema yadameni
2026-05-19 20:00:49
5
halimaOfficial :
Masha Allah dan Allah maganin ulcer
2026-05-19 21:21:30
5
Hauwa'u Muhammad sani :
assalamualaikum malam ina Saudi Dan Allah malam ina matsalar zuwanjine al,ala sai yayi wata 8 baya zuwa ama danaki Shan magani sai yaki zuwa ama yanzu wanan wata bezuba Dan Allah mezannima Allah ya Kara lfy da nisan kwana mai albarka
2026-06-06 18:32:27
1
HAMID HMD MUSIC 🎵🎵🎵🎵🎵 :
TOH fa
2026-06-17 20:36:57
1
khaeriyyat 🥰 :
MALAM Dan Allah maganin gashi Allah yakara lpy malam
2026-05-24 14:05:07
2
user937990322567 :
allahummma kadubbemuuuu
2026-05-29 15:29:55
2
ORPHAN GIIRL88 :
Alhamdulillah
2026-06-09 16:00:10
2
sultan :
slm dan Allah inason number malam
2026-05-27 18:27:26
2
jakadiyar dutsin mari :
Babu abinda Allah bayayi
2026-05-20 19:46:25
3
Safiya Abbas :
Inda Rai da Rabo.
2026-05-20 08:29:11
4
Jupiter’s Spices And More :
Yan zawachiki na maka fatan Alkhairi Dr
2026-06-15 22:11:42
1
safee :
Assalamu Alaikum ina wuni dan allah maganin fibroid
2026-06-08 17:24:33
1
my name is yyyy :
Masha Allah 🥰🥰🥰
2026-05-19 21:13:15
2
Officiel_Couz_Man :
Allah yasa mudacé
2026-05-19 22:22:19
2
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm
homepage.