@rabiibrahim5258:

rabiibrahim5258
rabiibrahim5258
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 21 May 2026 11:22:34 GMT
41947
900
138
13

Music

Download

Comments

feddy558
feddy558 :
Allah yasauki duk wata mai ciki lfy🤲🏻🤲🏻🤲🏻🥹
2026-06-06 07:17:54
76
mrs.sadauki1
Mrs sadauki❤️🦋🤲 :
Allah ka nuna min ranar sa xan shiga Wannan daki🥺🤲
2026-06-07 12:58:16
26
varietiesbyzee3
varietiesbyzee🛒 :
Yau kwana 37 da fitowa Alhmdullh Allah Ubangiji ya sauke duk wata mai ciki lafia
2026-06-07 16:11:33
16
user78720581451968
Khadija Abdoulaye :
wata 2 yarage min ya Allah kasawke ni lafiya
2026-06-07 14:51:18
17
oum.nawal575
🥰Oum Nawal🥰 :
ya Allah ka sauki duk wata me ciki lpy 🙏
2026-06-06 22:03:58
30
mamanmeenal88
maman meenal :
ita muke jira Allah kasa mushiga lafiya mufito lafiya ubangiji ka saukemu lafiya
2026-06-07 19:50:08
3
ummu_abdallah1
ummu_abdallah1 :
Ya Allah duk wata mai ciki ubangiji ya sauketa lafiya
2026-06-07 06:29:01
14
hafsweet22
Hafsat bello :
Yau kwanana biyar da fitowa yh rabbi kasauki yan baya lpy 🙏🏻
2026-06-07 05:06:39
14
user8710008171221
Meera :
Allah yasuki duk wata Mai ciki Lpy
2026-06-07 14:14:36
5
sal____mah
𝑶𝑼𝑴 𝑨𝒀𝑴𝑨𝑵❤️😘🔐 :
sai da gaba yafadi🥺🥺
2026-06-07 11:15:29
7
smakarantah
s~makarantah❤️😇❤️‍🩹 :
allah yasaukemu lpy dik wata Mai chiki🥺
2026-06-07 11:58:11
8
usermaryamaliyu
Maryam aliyu :
dakin mecikeda fargaba da tashin hankali dakin da akegane Allah Allah dakin da akekirin Allah fiyeda miliyan Allah yasa mugama haihuwa lfy 🙏
2026-06-07 16:53:41
5
suadd80
Su'ad 💕 :
dakin gwagwarmaya🥺
2026-06-07 18:04:20
2
khadija.yunusa35
Khadija Yunusa :
ya Allah kashigar da masu Neman haihu kabamu masu albarka ya Allah
2026-06-07 13:04:24
2
momihsan_babywears
momihsan_collection :
Dakin fafatawa yah Allah 🥹Allah kah Rabu duk wata mai ciki Lpy
2026-06-07 11:55:43
4
mrs.abbakar18
Scents by meee :
Yau muka fito alhamdulillah 🙂
2026-06-07 16:17:34
0
zainab.nura93
Zainab Nura :
ya ALLAH yasaukemu lfy
2026-06-07 10:32:59
2
user8230658199635
Ameer collection :
Allah sauki masu ciki lfy.Allah ya sauke ni nidai yau kwana 20
2026-06-07 06:25:55
3
meenerht03
Meenerl yobe :
Yau 5month da fito wata Alhamdulilah Allah ya karamana lfy da nisan kwana Allah yasa yaranmu suji tausayinmu Allah yaraba duk wata mai ciki lfy
2026-06-07 18:13:40
1
rukayyatu04
rukayyatu04 :
aunty rabi
2026-05-21 13:31:50
1
ikleemasalisu
Ikleematsalisu :
Ammen🤣🤣🤣
2026-06-07 18:22:59
0
adamaadamualhassa
ADAMA ADAMU ALHASSAN :
Alhamdulillah kwanan mu 4da fitowa Alhamdulillah ya rabbi
2026-06-07 19:27:28
0
xeeeyyola
zainab Yola 001 :
Allah yasa munada rabon shiga ya allah 😭
2026-06-07 20:14:17
0
meenashuaibu
meenat001 :
saura8 month mushiga😭😭😭
2026-06-07 18:37:23
0
umaima1193
umamatu muhammad sani :
Ameen
2026-06-06 21:10:09
0
To see more videos from user @rabiibrahim5258, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About