@shareefabdulmalik2: Wlh Kobakai Se mun Rayu

Shareef Abdulmalik
Shareef Abdulmalik
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 21 May 2026 11:42:39 GMT
607814
90914
1437
2944

Music

Download

Comments

kwandonmusulunci
Umar yakubu :
Wasu na jiran aure,wasu na jiran haihuwa,wasu na jiran arziki,wasu na jiran waraka,Ya Allah kabiyama kowa fiye da bukatunsa na alkhairi. 🤲
2026-05-22 15:29:43
91
hiswife3060
M&A SKIN CARE3060 :
Status din ayy 🥰🥰
2026-05-22 07:02:59
46
mahmoud..muhammad26
mahmoud Muhammad :
Wannan shine gaskiyar magana
2026-05-21 12:23:20
69
bornostatebiuupdate1
AL AMIN SARKI 001 :
Masu Godiya Wa Allah bisa Ni,ima sune mafi karnci Aduniya
2026-05-22 15:24:07
18
jibrindanalidanal
JIBRIN ALIYYU :
wanan gaskiyane wallah ❤️❤️❤️
2026-05-21 19:26:57
11
mamudasabbinkaya
ABBAN SHARIFF :
gaskiya ne Malam 🥰 mash Allah 🥰
2026-05-22 14:06:13
17
mumka_exclusive_shop
MUMKA EXCLUSIVE :
wannan gaskiya ne
2026-05-21 15:21:21
11
hussainajafar7
Mrs mai daraja ❤️ :
Allah ysa mu dace drabo me amfani ya shariff ni glass din yai man kyau fa Allah ykara rayuwa albarka yyi jagora ci na alkhairi inshallah
2026-05-23 11:57:31
7
zeeemadaki
Zeeemadaki ✨ :
Hakane Allah yasa muna dauka amma tabbas gaskiya kake fada 🙏🏽
2026-05-22 20:39:17
12
yaranmalan077
yaran malam007 :
Allahbyasaka da Alkhairi
2026-05-21 12:03:48
15
kingshuaibnaija
𓄂ᬼ𓆃ñæíjã💫bøy💥𓄂ᬼ𓆃 :
That's facts about this talk
2026-05-23 19:55:48
7
abdulaziz.umar.sa8
Abdulaziz Umar sambo :
tabbas Allah kasamudace albarkacin manzon Allah s,a,w,
2026-05-21 20:53:58
10
isiyakushuaibu
ISIYAKU SHUAIBU :
Gskyn
2026-05-22 18:39:02
9
rufahmboyy1
✅®️ufah Ⓜ️🎤 boyy🎤✅ :
gaskiya kamba allh yakara lfy malan🤲
2026-05-21 20:27:59
10
general11281
MUHAMMAD IBRAHIM :
Direct to my status wlh 😁Allah yasa kanin babanmu yagani
2026-05-23 14:34:01
15
adamspharma
Adam abdullahi :
wannan haka yake insha Allah jazakumullahu khair
2026-05-22 23:21:40
7
itx.malians.naira
itx.malians.naira :
Masha Allah malan
2026-05-23 19:58:56
6
usmanaminuyaro
USMAN S BOY AZ 💵💵💵💵✨️ :
wane gaskiya ne
2026-05-22 15:23:53
5
henna_loungesokoto
Khadija :
Allah ya hani miji nagari
2026-05-23 12:04:46
6
ummihauwa9838
ummihauwa983 :
Mallam Ina ciki 🥺
2026-05-23 17:28:34
5
auwaluabubakarsalisu
AuwaluAbubakarSalisu :
Allah yasaka da alheri yayiwa rayuwa albarka ♥️
2026-05-21 14:09:46
5
yusufadamu322
Yusuf Adamu :
hularka tamin kyau🥰
2026-05-21 21:49:42
16
user16309983934
Mamanabdul :
Masha Allah malam Ubangiji yashirya mana ya'yanmu muyi alfahari dasu kamar kai
2026-05-22 06:20:42
10
zourkalaini2
zourkalaini :
wanan hakane Allah dai yabiya Mouna tare da Kai albarka annabi mouhamadou s a w alaihi wasalam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-05-21 11:46:58
8
To see more videos from user @shareefabdulmalik2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About