@ssa.new.media.sok: SAKKWATAWA SUN ZUBAR DA HAWAYEN KAUNA DA TAUSAYI GA GWAMNA AMADU : A lokacinda Gwamna Amadu ke wannan jawabi na rokon gafara ga Sakkwatawa da kuma Baba Alu da yawan Sakkwatawa sun zubar da hawayen kauna da soyayya tareda yafiya ga Gwamna Amadu.

SSA New Media Sokoto
SSA New Media Sokoto
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 21 May 2026 19:56:32 GMT
541052
45433
753
4004

Music

Download

Comments

_fav__abdul2
OGA ABDUL🔞 :
Allah ubangiji yasa yariga Rana faduwa
2026-05-22 05:08:58
111
aminuabdulaziz92
Abban Safnah :
ubangiji Allah ka isar muna gare ka
2026-05-21 23:00:02
41
liiraat
lieratu :
wlh Amadun Alu duniya ne shi Allah ya Kara daukaka Muna shi ameen🥰🥰🥰🥰🥰
2026-05-22 09:11:47
29
lubabatu009
Yar aljannah 🥰💞 :
wlh yabani tausayi 😭😭Nima sae da nayi kuka🙏
2026-05-22 17:54:14
8
sirajoaliyuibrahi
Sirajo aliyu Ibrahim :
wallahi bamu yafe ba Allah ya isa tsakaninmu dakai
2026-05-22 14:11:25
8
alherie__junior
ABBAS SANUSI ALHERIE :
Allah ya isarmuna gareka
2026-05-22 07:32:26
18
muhammadabdullahi3232
muhammad abdullahi :
Mungani muna'minci 4+4 congratulations 🎉
2026-05-22 01:29:42
23
bargaja_blood
Musty_Brownn :
wannan film ɗin me sunansa?
2026-05-25 12:08:17
1
mbash8866
Bashar A aliyu :
Masha allah Ahmed alu 4+4 insha allah
2026-05-22 05:19:08
8
moh__faisal_45
moh__Iphone🍏🍎 :
Allah ka issamuna bamu yafe bah😭
2026-05-22 04:44:18
16
meenart95
Aminarh harith🥰 :
Munyafema allah yakarama jagoranci 🙏
2026-05-22 14:22:23
7
aminu.aminu.all.o
Aminu Aminu All Over :
: ubangiji Allah ka isar muna gare ka
2026-05-22 07:06:09
17
majidadinmrr5473
Abubakarhamza5473 :
kaga yadda Dan Amana yake ba irin na Kano ba 🥰🙏
2026-05-22 15:57:09
11
shehusehu
shehu jalambs :
Wawa azalu allaha yaisamunagareka
2026-06-11 21:26:50
4
abubakarabdullahi2338
abubakarabdullahi2338 :
kayikumi 👍👍👍
2026-06-03 13:46:53
1
aa.tela
𝕬𝖇𝖉𝖚𝖑𝖗𝖆𝖍𝖒𝖆𝖓 :
Wannan dan duniya ne
2026-05-22 08:01:46
6
alebero724
Al-ebero724 :
Allah ya isarma sakkwato da sakkwatawa
2026-05-22 06:30:13
6
user6061088184168
sambo sokotk :
Allah ya isah
2026-06-11 07:55:15
1
smart_md0
S〽️ART MD🪫 :
Allah ka isar muna bamu yafe ba
2026-05-22 05:03:18
8
muazzami6
user354531369221 :
Allah ya karyaku Allah sa kufafi zabe Mai zuwa ameen
2026-05-28 16:03:27
3
muhammadnaja417
Muhammad Naja :
WAWA WOULD
2026-06-09 05:48:33
1
danchanjih
Dachanji :
Allah kanaganin wadangabayinka Allah ka'isarmuna
2026-05-25 23:42:19
2
ayubaabbakkar
Ayuba Abbakkar :
yaudara phone store
2026-05-22 15:41:45
3
ibrahimmode355
[email protected] :
Allah ya isarmuna gareku
2026-05-22 11:18:24
4
ayshert_bint_othman
Ayshert_Bint_Othman🧕 :
Allah sarki bawan Allah
2026-05-22 22:52:19
4
To see more videos from user @ssa.new.media.sok, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About