Ban taba ganin malamin da yake yabon Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam 🥹 a karatuttukansa irin Malam Albani Zaria Rahimahullah 🥹 Alkhairin Allah Shi Kaemaka Kabarinka Albani Zaria 🥹 wlh silar ka muka kara gane waye Annabin Mu, Muka Kara asalin kaunar sa, Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam 🥹 wlh Malam Albani kun isar da sakon kuma mun Gode da wnn hidima da kukae Wa Shugaban Mu Annabi Muhammadu Rasulillah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam 🥹🥰❣️🫂🙏🏼
2026-05-22 23:16:45
302
Faisal Adamx :
Ubangji ALLAH ya yiwa wanda ya hada video nan tukwuici da gidan Aljannah🤲😭🥰
2026-05-23 21:23:25
104
Moses Abdullahi :
matsalarmu da Yan iska Rashin son shehu, Allah ya karawa Annabi Muhammad S A W 💕 darajoji.
Da Yan bidi a suntashi magana se suce bamusan monzon Allah sallallahu alaihi wassalm bayan mune cikakkun masoyanshi yace muyi munyi yace mubari munbari🙌ya Allah kajaddada rahamarka ga malamanmu da akadau ransu batare da hakki ba don kawai sunce abisunnar ma aiki sallallahu alaihi wassalam
2026-05-23 15:15:29
57
dalhatunuhuizom :
sallalahu alaihi wasallam Allah ya jikan mal da Rahman ya kuma gafarta masa zunubansa ameeeeeen