@giwasmic: Ko maƙiyina ne, bana fatan Allah Ya jarrabe shi da irin azabar da na sha lokacin da aka yi kidnapping ɗina. Amma ga tambayar da kowa ya kamata ya amsa min. Mal. Isma’il Sahabi
Allah sarki Allah ubangiji ya nunamin yayana ya dawo Ina neman addo'ar Yan uwa musulmai Allah yayima yaya na mafita ta alkhairi Allah ya kubutar dashi daga hannun azzalumai 🤲 😭😭😭
2026-05-29 20:25:53
23
Sadic Nature_Gama Starlink :
Allah yasa mudache Amma dai Arewa Muna chikin masifa 💔
2026-05-23 12:44:05
12
IBRAHÊÊM SULÊIMAN KUBAU🥀💐 :
Behind every headline is a broken family… 😭💔
Behind every attack is a story full of pain and loss 😢
Northern Nigeria is crying, but who is truly listening? 🥺
We are living, but not in peace… we are surviving, not truly living 💔
May Allah bring light into this darkness and grant us safety again 🤲😭
2026-06-06 22:08:05
5
teema sidi :
innalillahi wainna ilahim raji'un allahuma ajirni fi musibati
2026-06-09 08:16:28
1
Muhammad Saneey Kd✂️ :
Ya Allah kayi mana Mapita Albarkacin Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam 🥺🥺🥺
2026-06-06 07:19:30
2
Abdurrahman Aliyu Tilde :
Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakil 😭😭😭
Allah Ka tsare Mu da Sauran Al'ummar Annabi.
2026-06-06 23:07:06
2
Baba Aminu :
Allah yatsaremu da tsarewarsa
2026-05-29 09:29:42
2
Salisu Ibrahim :
Kai innalillahiwainnailaihirjiun innalillahiwainnailaihirjiun innalillahiwainnailaihirjiun innalillahiwainnailaihirjiun subhanallah Allah ka isarmana bamuyafeba tsakaninmu dashuwagabanninmu bamuyafeba tsakaninmu dasu 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-05-27 01:36:33
2
Dunno flex工程师索 :
Allah yasa mudace
2026-05-24 21:19:06
2
B.I.G MULTIQUEST CONCEPTS🇦🇪 :
Allah yasa muwanye lafiya
2026-05-26 22:21:32
2
byJaru products and services :
inna lillahi wa inna ilaihir raji'un 😭😭😭
2026-05-24 05:22:32
3
Mustee jama’a ❤️ :
Innalillahi wa inna ilaihirrajuun
2026-05-24 04:47:43
3
ahmadbaros :
ano l ml l a new l l a lot more l
2026-05-25 23:02:24
2
Sumee susu🫧🕊️ :
Subhanallah
2026-05-26 15:00:40
2
Chef muzuru :
Na nemeku a YouTube Banga chanell dinku ba.Dan Allah ya sunan chanel din
2026-05-22 23:08:41
4
🧕mar,atussaliha🧕 :
innalillahi wa inna illaihirraju un
2026-06-05 19:22:39
1
sadiqnafara :
Innalillahi wa inna ilaihi rajuun, Allah yasa mu cika da Imani
2026-06-02 04:39:15
1
@luckybillion 😈👹 :
Omo sorry uncle
2026-06-02 13:18:59
1
FIS :
Allah yayi mana maganinsu
2026-06-01 22:38:57
1
1@producer :
Allah ya saka mana
2026-06-08 02:06:32
1
Muhammad Attahir :
Innalillahi wainna ilaihirrajiun 🥹
2026-06-07 22:05:17
1
Maryam_yar_mutunchi :
hmmmmm
2026-06-07 21:39:39
1
To see more videos from user @giwasmic, please go to the Tikwm
homepage.