@politicaljagaban: Allah yafiku in sha Allah. Sitting comfortably, just thinking about how things might turn out for @Nasir A El-Rufai . Sometimes all we can do is trust in Him. 🌙 👓 Glasses type: @The real Malam elrufai gallery
POLITICAL JAGABAN
Region: NG
Saturday 23 May 2026 00:10:21 GMT
Music
Download
Comments
hajiya lubabatu :
allah yabada mahuta malan allah ya shiga lamarinka
2026-05-23 11:23:01
10
770000925577336 Doctor bello :
allah yakara allah yasa kada so sake ka har abada
2026-05-25 11:25:03
1
ibrahim elber :
Allah sarki Allah ubangiji yakara kare mana malan albarkacin annabi da al qur'ani
2026-05-25 00:13:28
6
mahammad nuraddeen :
MUNA ADDUA ALLAH YA FINTARDA SHI, DAGA MAI JAMA A
2026-05-26 20:55:31
3
ashiru babnjida 25❣️💛💚 :
inshallah 🤲
2026-05-25 20:15:29
1
Saleh Hashimu :
gaskiya
2026-05-25 20:08:50
1
ADAMU HARUNA :
in Allah yayarda
2026-05-25 19:14:28
1
USMAN AUTA HASSAN KD :
bassu da Allah Malan nasiru elrufa I Na Allah ya finasu
2026-06-03 13:46:02
2
Welldoneboy123 :
Allah yabaka mafita cikin sauki mlm
2026-05-25 19:48:15
3
Yahaya sahabi engr :
ubangiji Allah yakawo karshen wannan matsala
2026-05-25 20:50:07
2
Hyder Alee :
our father's insha allah everything will be fine soon🙏🙏
2026-05-27 08:59:50
1
muhamaddayyab :
malm nasr allah isamaka amen yallahu
2026-05-26 00:53:38
1
auwal D 1 :
Allah nataredakai
2026-05-26 02:35:31
1
Hajiya hadiza Ango :
insha allahu Allah cigabada sakamaka
2026-05-27 05:15:45
1
Zakariyya :
hmmm 😂😂😂😂
2026-05-24 21:41:06
1
jawahir Saeed :
in sha Allah zakarama
2026-05-27 13:36:52
1
Auwal umar :
insha Allah malam Allah yana tare dakai
2026-05-26 09:13:51
1
Mabaruka Salisu :
dayardar allah sekayi shugan kasa
2026-05-26 03:41:06
1
user9151374872972 :
mahassada Allah yafiku. ba abunda zaku iya mishi in sha Allahu Rabbi. ku barshi kawai sai ta Allah
2026-05-24 05:04:12
4
Real.bature daura 🇳🇬🇮🇷🔥 :
I'm sorry malan Nasir badamuwa
2026-05-25 22:13:23
1
Bawalee1 :
Inshaa Allah. Hakan alherine gareka Malam.
2026-05-24 11:41:08
1
~SALMAN~ :
Mutun mai purpose a rayuwa kenan. 👍🥰
2026-05-23 09:15:41
2
OGA :
Allah ya Shiga lamuranka. Allah ya kubutar dakai domin Alfarmar wannan Rana Ta ARFA. Amin
2026-05-26 07:34:35
2
𝕄𝕌ℍ𝕄𝔸𝔻 AUWAL 𝕄𝕌ℍ𝔸𝕄𝔻 :
hmm watarana fa Sai labari
2026-05-23 16:05:38
1
maman zee kd :
Allah sarki mlm Allah ya kawo mufitah
2026-05-23 22:56:24
1
To see more videos from user @politicaljagaban, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.