Wlh ilimi duniya ne Allah y jikan gwaninmu malamin mu malam Albani 🤲
2026-05-24 08:55:20
31
DIGITAL :
WANDA BAISAN KHULASABA SHINE SUMMARY!
2026-05-24 08:10:32
21
annabi ne mafita :
kaji karya
2026-05-23 23:51:09
3
SHURAYM RANO🇳🇬🇪🇬 :
Allah ya jikan Abu Abdurrahman muhd Auwal Adam Albani zaria
Allah ya sanya shi cikin Aljannah madaukakiya
Allah ya tabbatar damu akan tauhid da ingattacciyar sunnah ta Annabi saw
2026-05-24 16:13:30
8
Abu Sultan 360 :
Super Guru and the Reservoir of knowledge Shk Abu Abdul Rahman Muhammad Auwal Adam Albany Zaria