@mohdharisnaibawa: Kai mufa ba yan darika bane?

Muhd Haris Bin Usman
Muhd Haris Bin Usman
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 23 May 2026 19:36:33 GMT
33628
3607
696
95

Music

Download

Comments

muazusanda0
mu'azu sanda 🥰🥰 :
ALHM 🤲 Mukam Yan Dariqa Ne Baxamuyi Izalah ba
2026-05-24 06:15:02
124
billio61
Billio61 :
Hmm har ran gobe Zan amsa da sunan ni Dan darikan Tijjaniya ne🥰
2026-05-24 18:30:27
50
nuruddeen.bello7
Nuruddeen Bello :
yes 💪💪💪 wllhy
2026-06-20 11:23:10
1
maryam.ta.madinah
مريم 🌹 :
Mukam Alhamdulillah yan darika ne da.iman in Sha Allah ba yan izala ba Alhamdulillah 😁🥰
2026-05-24 01:31:40
53
assupy6692
Sufiy :
Kai Mufa Ba Maqiya Annabi Bane 🥰
2026-06-10 08:01:25
5
muhammadauwal237
Muhammad Auwal :
Alhamdulillah! mu ba makiya Annabi bane🙏
2026-05-24 05:05:45
22
zakirumiko
zakirumiko :
Hum a'lhamdulilah Mu yan darika ne masoya manzan allah ♥️s a w ❤️ba yan kanpani izala ba makiya manzan allah ♥️s a w ❤️
2026-05-31 12:45:05
7
kabiru.yusuf159
KABIRU YUSUF :
Ya labarin Dr jaki
2026-05-24 08:12:49
10
nurullakum
masoyin♥️Muhammad rasulullah :
mukuma tijjanawa ne masoya Muhammad rasulullahi 💖
2026-05-24 06:14:57
16
suwidiyakubusalis
suwidi Yakubu salisu :
alhmdulilah mukam yan darikane masoya annabi saw bazamuyi izalaba
2026-05-24 06:59:18
30
itzjameellawal
SON OF LAWAL👌🥰 :
ALHAMDULILLAH MUKUMA YAN DARIKA NE UBANGIJI ALLAH YASA MUMUTU AKAN WANNAN AKIDAR SHINE
2026-05-24 06:02:34
13
bilkisabbas445
Kish-Interiors :
Alhamdulillah mudai yan darika ne masoya annabi 🥰
2026-05-24 06:03:52
11
teeznaa
teezee❤️ :
Alhamdulillah! Wlh yan izala nuna cikin Alkhairi kullum ga natsuwa ga ilimi ga capacity, Shukran ya rabbi🤲🥰💖💃💃
2026-05-25 05:53:21
7
najibulauwali247
najibullah mai Alafiya :
kai mufa yn darikar shehu Tijjani ne rta kuma yn failar shehu Ibrahim Niass rta 💪🏻💪🏻💪🏻🫴🏻💯✅
2026-06-07 05:34:26
5
halimatu_maikanti_
Halimatu_maikanti :
Alhamdulillah nikam yar darika ce 🫶❤️
2026-05-24 09:34:54
9
balarabe210
BALARABE :
musune wllh 🙏🌹
2026-05-23 22:35:09
7
jibr53
fest nime abdulmajid :
mukan sune alhmddlh
2026-05-24 07:12:15
5
baaby534
Syd suhaima :
Mukam yan dariqa ne kuma tijjanawa🥰 kuma muna alfahari da haka Alhamdullah🥰🥰
2026-05-28 08:02:22
7
qolo_yelwa_yauri24
QOLO YELWA YAURI :
Allah yasa dama banyi following dinka
2026-05-24 06:34:30
8
sanibinsani8
MASOYIN AMADUN YABO SHASU :
A mu dai alhamdulilahi mu Yan darika ne Masha Allah
2026-05-24 03:41:25
6
annabinesuturah1
ANNABI NE SUTURAH 💝 :
Masha Allah 🥰 Mukam Tijjanawa ne Masoya SHUGA S A W🥰
2026-05-24 06:18:56
12
smollgalant89nogoingback
smoll galant :
mukan Yan darikane Allah kabarmu da manzon Allah S a W 🤲🙏
2026-05-24 08:17:12
7
lesu398
Suleiman Zangoma yusufari :
Mukuma ba yan izala bane alhamdullilah 🥰
2026-05-24 04:29:40
7
shuaibubnidrees
sk boy 👦 :
Alhamdulillah mukuma yan dariqa neh Kuma muna fata Allah ya dawwamar damu ciki
2026-05-24 05:41:10
7
aaammmm137
Avool💫✨ :
Alhamdulillah mu Yan izalah ne 🥰🥰🥰 Allah Isa mu mutu kana Sunnah
2026-05-24 04:57:25
6
To see more videos from user @mohdharisnaibawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About