wayo Allah na dadi ya kabarmu da son Muhammadu rasulillah🥰🥰🥰
2026-05-28 12:44:17
7
LJR and NJR ❤️🔥🫶 :
Allah ya ƙara ma annabi daraja Ameen 🙏💎
2026-05-27 19:34:47
5
yahaya_Aliyu.ky :
muna ziyara
2026-05-25 20:11:30
8
abbakar batsari safa safa :
allahuma sali Allah saydina Muhammadu wasalam
2026-07-10 13:11:02
2
Abdul kg :
Allahumma salli wa sallim wa baarik 'ala Muhammad.
ﷺ SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM ﷺ
Allah Ya ƙara mana ƙauna ga Manzon Allah, Ya sa mu kasance cikin masu bin Sunnarsa, Ya tara mu da shi a Aljannah. Ameen.