Ubangiji Allah yasa mu dace mu Gama da duniya lafiya ya Allah ameenn ya haiyyu ya Qayyumu 🤲🤲💯🥰🥰🥰
2026-05-26 20:38:35
5
Tasi'u Badamasi :
Allah ya saka
2026-06-10 11:03:07
1
M wan n'ananet :
الله أكبر
2026-06-21 13:32:19
1
صالح محمد ادم هوسا :
الله أكبر
2026-07-25 14:45:16
0
Ibrahim Sulaiman :
@anastiyano: Ya Allah Mai buɗe ƙofofi, Mai haddasa dalilai, Mai sauƙaƙa kowanne abu mai wahala,
Ka sauƙaƙa min tafiya zuwa GidanKa mai alfarma (Ka’aba), da ziyartar Masallacin AnnabinKa Muhammad ﷺ.
Ka azurta ni da yin Umrah cikin gaggawa da sauƙi, Ya Mai jin ƙai.
Ya Allah, ni ba ni da ƙarfi ko iko, saboda haka Ka sa wani daga cikin bayinKa ya zama sanadiyyar cikar wannan buri nawa.
Ka buɗe min ƙofofin arziki da falala, Ka sa albarka a rayuwata da dukiyata.
Ya Allah Ka yi salati da sallama ga Annabi Muhammad ﷺ,
Ka sanya ni cikin masu ziyartar sa da masoyansa, Ka haɗa ni da shi a duniya da Lahira
2026-06-18 22:13:54
1
Laminou Mouhamadou :
amine malan
2026-06-23 06:25:31
0
Nasiru Hussaini nama aiki :
Ya Allah 🙏
2026-05-27 11:43:38
2
Nazir Rasheed :
S.A.W
2026-05-29 12:35:13
1
cheheou@97590969Tchintabaraden :
gaskiyane malam 🥹
2026-05-28 17:27:33
3
🧞 pha_rell 😎🦦 :
amiiiine ya rabbi 🤲🏻♥️gaskiyane malam♥️
2026-05-26 11:42:46
2
Fuseina :
Ameen 🙏🙏
2026-05-27 17:52:52
2
Samaila DC :
Ameen
2026-05-27 16:14:12
1
PRINCE ALEE DOON :
pls someone help me with the mallam number 🤓
2026-07-27 21:29:56
0
SAMIR :
aminé 😃
2026-06-14 19:15:24
1
Cruise Nation🌎 :
Allahu Akbar
2026-05-27 21:31:50
1
ibrahimyaro347.niger.gida :
gaskiya.ne
2026-06-07 10:16:31
0
مصطفى الطليح :
الله اكبر
2026-06-22 08:10:06
0
Ihmame Djanaidou Muslim :
Allah yasa moudatche malan
2026-07-22 02:03:59
1
Aya Be :
Allah Akbar
2026-05-28 21:08:18
0
To see more videos from user @khalefzwrba, please go to the Tikwm
homepage.