Masu cewa jinsa yafi ganinsa, really? Is it the creator or his creation? Man you are handsome 🥰
2026-05-27 10:43:32
597
🎆🎆 Bin Maryam Gobir ♥️♥️ :
Abdul Hassan u are the best💖🥰💖
2026-05-26 20:16:37
11
freshboy_mr1 :
You no need to promote your song people already promote kaje gida Ka huta kawai 🔥💯
2026-05-26 16:56:37
392
Sumayyah Sani Abdulmumin :
Ashe to where zana kaiki yake cewa😩😩 all this why i have been singing dubai zana kaiki😂😂😂😂 thank you for the lyrics abdul😁
2026-05-29 22:04:56
30
@djneh🎧🎧*** :
wakar ce ta gyara film din wlh
2026-05-26 20:37:04
357
@classiqmeerah :
nifa tunda kayi wakar meerah nasa a Raina saina Nemo ka na biyaka innayi kudi insha Allah 🥰🙏
2026-05-27 12:15:32
128
mrsjega25 :
Bawan Allah nan na dade ina bibiyar wakokin sa dik wakokin sa na haddace su sbd yana waka cikin nutsuwa da hankali a takaice dai yanda yake gently Hk wakokin sa suke Allah ya qara basira my favorite 🤩 musician 🥰🥰🥰🥰🥰more talented my mentor
2026-05-27 00:10:14
101
Hustler Boy💰 :
Abdul hassan din kenan ?
2026-07-15 17:21:06
15
USMANDIRECTER001 :
Wanda yau yafara ganinshi yamin like
2026-05-27 14:45:07
56
Access001 :
by mere looking the guy is so eloquent, humble, & gentle, Allah beddu basira be rizqu. 🙏
2026-06-24 11:53:16
5
* 𓆩حـلـيـمـة𓆪✧ 🧕🏼💐 :
The way I’m enjoying this song even when I don’t know the meaning is insane 😊 I love the don with everything in me 🥹🥹
2026-07-10 22:51:31
6
Madaoua Pro Makeup artist 💄👄 :
Golden voice of Nigeria 🇳🇬👑👑👑👑👑🫀🥰🥹🥹wlh Allah ya Kara basira 🙏🏻🙏🏻🙏🏻✅✅
2026-05-28 08:32:45
12
Comrdkubau :
you're music is the one I'm listening the most. Allah yakara basira, Waka cikin natsuwa baiti Mai taushi, murya Mai sanyi. Masha Allah zakafi haka My Friend.
2026-06-30 15:05:42
6
༺☠️M.D☠️༻ :
Wakar ma tafi film din dadi wlhy Allah 🥰🥰
2026-06-03 13:49:03
8
𝐩𝐫𝐨𝐦𝐢𝐬𝐞_𝐛𝐚𝐬𝐡 :
Na samu kudi da wakokin sosai Allah ya kara basira 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-01 22:23:40
7
Ninah💕 :
Nifah Wlh wakar nan tana sani hawaye 🥺❤️
2026-06-01 21:08:04
8
🎀🫧ÇÈÕ OF BÖH🧕📿🎀 :
ALL THIS WHILE I WAS SINGING RUBBISH 😂BEST SONG 🎵 EVER🥰🥰
2026-06-15 13:33:05
7
Shatu Needle Craft 🪡🧵🧶 :
kaje gida ka huta kawai☺️wakar nan takai har ta wuce kafin asamu makamanciyarta xaa jima gsky 🙌🙅
2026-06-05 22:45:50
9
Star rex :
My legendary man 😁
2026-05-27 00:10:13
7
Maryaamah :
Ya Allah your voice is so Masha Allah Allah ya Kara basira
2026-05-27 21:31:06
10
Banåt🖤 :
jinka yafi ganinka 🥰☺️
2026-05-26 23:19:34
36
§äĺëëm ĶĐ :
slm.. pls 🙏 abdull hassan my name is saleem kd am from kaduna.... ina neman taimako amma ba na kudi ba....na rubuta waka mai suna farin wata... amma bani da mai taimako na plsplsplspls i need your help 🥺🥺🥺🥺🥺
2026-06-01 22:52:25
21
fateema :
wallahi dadin kamar zanmutu wakarnan🥰
2026-05-29 17:07:37
9
Usaeenartuh❤ :
Wlhy wakar nan natsane ta😫
2026-06-09 13:49:17
5
Mrs Iyal✨🫀🫂 :
Wannan Wakar Tamkar Sabida Nida Mijina Akayi Ina Matukar Kaunarsa🥰🥰🥰, Yah Allah Kacigabada Bamu Zaman Lafiya
2026-05-30 19:20:35
6
To see more videos from user @abdulhassan__jnr, please go to the Tikwm
homepage.