Maman Noor, Barka da Sallah. Allah ya maimaita mana da alkhairi, lafiya da farin ciki. Allah ya karɓi ibadunki, ya yafe miki kura-kurai, ya cika miki zuciya da natsuwa da farin ciki. Allah ya sanya albarka a rayuwarki, ya ƙara miki lafiya, arziki da tsawon rai mai amfani. Allah ya kare ki da iyalanki daga duk wani sharri, ya sa farin ciki da nasara su zama tare da ke kullum Allah ya albarkaci Noor, ya sanya ta zama diya ta gari mai albarka da daukaka. Allah ya cika muku dukkan burikan alkhairi, ya sanya soyayya da zaman lafiya a gidanku. Barka da Sallah Maman Noor, Allah yasa ayi cikin farin ciki da rahama. 🤍
2026-05-28 19:44:44
2
Fuska fara zuciya fara :
Allah ya nunamun auren 'yata insha Allahu ke Zaki gyaramun ita
2026-06-07 16:38:23
0
OUM nihal :
sai dake Mrs master you are the best
2026-06-07 20:43:22
0
MH COLLECTION'S :
Allah yayi jagora fid'duniya wal'akhirah
2026-06-07 08:43:19
0
Mrs Thalis yummy treat :
nagode Haj ta Ubangiji Allah yqr dauka ka anemanki
2026-05-28 14:14:33
0
teema mato :
Wani gari ne
2026-06-01 12:32:18
0
¥.maihatsi 001√🇳🇬💪💘 :
wane garine?
2026-06-04 13:43:46
0
autarmomee🫶♥️💋 :
brkn mu da sallah hajiya ta da fatan anyi sallah lpy 🥰🥰
2026-05-28 15:12:36
0
safiyasamaila327 :
Allah ya kara dau kaka
2026-05-31 13:33:50
0
khadeejarh :
Can’t explain just Masha Allah
2026-05-30 22:24:12
0
oum jannat :
Mrs master Duniyar gyara Allah yayi ruko d hannayenki y hayyu y Qayyum 🙏
2026-05-28 18:42:10
0
maixarecollection2 :
Allah ya Maimai tamana🥰
2026-05-28 16:09:09
0
MARYAM amkkenny3 :
please anywhere i can do this in Abuja my wedding is in next 2 weeks please
2026-06-07 06:30:05
0
fateen ummah :
masha Allahu brk d sallah mmn noor Allah yakara daukaka yabiya bbn noor d gidan Aljanna
2026-05-28 15:55:28
1
Oum_Abeeyha🌹 :
Allah don sirrin dake cikin suratul Fatiha d yaseen ka duba Mrs master ka bunkasa kasuwancinta 🙏🙏🙏Allahu y Kawo kasuwa mai Albarka y dauka mrs master , Allahu yasa ta zama number 1 mai gyran jiki duk duniya ,yadda take gyara mata Allah y bata Aljannah yasa t gama d iyayenta Lfy , # MAIJEGO CE 🙌🏻🙌🏻🙌🏻🙌🏻
2026-05-28 22:22:38
1
ZARA M SHUWA INVESTMENT :
nawa ne?
2026-06-05 13:36:25
0
mrs aleeyu :
Masha Allah
2026-06-05 11:48:21
0
Nasma🎀💝baban shehu🙏🙇♂️❤️ :
Allah kabamu miji nagari
2026-06-05 14:40:53
0
oum imam :
Allah ya kawo kasuwa mai albarka
2026-05-28 14:02:07
1
shalele710 :
ina do pls
2026-06-04 14:14:40
0
Aysha fashion house & co. :
Masha Allah,Allah yasa munada
2026-06-06 21:13:52
0
Daughter😍💜 :
Allah yasa munada rabo
2026-06-06 21:44:40
0
sofiee@3774 :
nawane
2026-06-05 19:26:41
0
Yarlele beauty blend💄👄 :
Masha Allah
2026-06-07 17:29:08
0
@f.a.ucollections & more_kano :
Gaba dai gaba dai hajjaju 🥰🥰🥰
2026-05-28 13:50:57
0
To see more videos from user @mrs_masterspa, please go to the Tikwm
homepage.