maza allah yabaku mata nagari muma matan allah kabamu maza nagari
2026-05-30 10:52:22
211
Idrees AM😎📚 :
Wanda eye-glass din Mal ya burge shi ya min like😄
2026-05-29 20:40:31
202
Abdul kaka :
wanda ya lura babu mata a comment section yaymun like
2026-05-29 22:12:31
75
princess shayrah :
To malam ta yaya namiji ze gane mace me irin wannan dabi'u??ni a nawa tunanin ina zatona se zama yayi zama kowa yake banbance dabi'un abokin zamansa,amma ynzu muna zamanin da bbu yadda mutum ze fahimci irin wadannan hallayyar,Allah ya bawa kowa abokan zama na gari ya Rahman 🤲
2026-05-30 11:46:55
58
Murjanatu Murjanatu :
Allah ya hada kowa da nagari🙏
2026-05-30 19:45:01
23
Abdul Gold :
Masha Allah 🙏🙏🙏🙏🙏💝💝💝💝🤲🤲🤲🤲
2026-05-30 05:53:40
13
Comrd BG Mele😎😍 :
Muzo Mugaida Manzon Allah (S❤️A❤️W❤️)
2026-06-01 06:19:06
12
Abor Hussaini :
Allah yasa mudace
2026-05-30 13:37:14
10
Umar yusuf :
Allah yasa mudace 🤲
2026-06-01 05:49:34
6
Kabirou kebi :
gaskiyane malan allah yasamoudaci allah yafemouna ameen yaallah