@ukashaumar05:

ukasha umar
ukasha umar
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 29 May 2026 22:27:56 GMT
308288
21513
1480
1374

Music

Download

Comments

isahhussainkano
Isah_Hussain fruits :
Wlh duk duniya ba abin da yafi ilimi kan sunna dadi 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-05-30 08:06:43
254
umarsalisu2014
[email protected] :
wlh wlh har yanzu Muna makarantar allo Amma bamajin dadin abunda suke gaskiya ne malam jakallahu khairan ya sheikh
2026-05-30 08:01:05
251
mohamedmubarak360
mohamedmubarak360 :
thank u tell them the truth
2026-06-06 10:15:34
0
jibsongee02
jibson gee👑👑👑 :
taurari uku Allah yawa rayuwa Albarka 🥰🥰🥰
2026-05-30 05:01:40
274
mubarakabdullahartsmagam
Critical Thinker ✍️ :
wanda yafara ganinsu yau yamin like
2026-05-30 10:49:30
240
uzay_shoes
UZAY SHOES :
duk wani ahalilsunnah yamin liking
2026-05-30 04:58:04
198
musvala
MBS :
ustaz with Black jallabiya you sabi Shk Jaafar voice🥰
2026-05-30 10:01:48
102
dangaye225
أبو عبدالله :
Allah ya bamu ikon gyara wa amen
2026-05-30 04:42:12
89
aliyuauwal2525
Aliyu Auwal 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
ustaz nabaya Dan Allah kaimana qira,a zatayi dadin saurara wlh Allah yasaka da Alkhairi
2026-05-30 05:58:22
48
mousta107
abu hafsa :
wallahi da wannan yana karanta Alqur'ani sai ya tuna mun shak jafar Allah ya jikan ci da rahama ina son ka karanta mun suratul Maryam dan Allah dan Allah izzar Sunnah sak 💪🥰
2026-05-31 22:43:17
13
almukreem
almukreem ☀️⚡💡 :
wallahi wannan abun ya dade yana damuna allah ya saka muku da alkhairi allah ya baku lada.
2026-05-30 11:11:31
24
aboomaleek99
أبو مالك جعفر علي :
Allah yasa su gane wlhi
2026-05-30 01:32:22
9
siraja.iliyasu2
Sirajo Iliyasu :
Malaman stagaya Allah yasaka muku DA Alkairi kukuma Allah yaganar daku
2026-05-30 18:41:51
7
alisaidris15
aliisahidris :
gaskiya abunda kukafada gakiyane Allah yasa sugane
2026-05-31 14:00:13
7
umarkhanyusufumar
Umarkhanyusuf Umar :
wannan haka yake, up Sunnah 🙏🙏🙏🥰🥰
2026-05-30 05:21:16
25
hauwa.ishaq0
Hauwa Ishaq :
Ba tantama Yan ahlussunane 🥰 sunnah sak💪
2026-05-30 20:46:39
19
ahmad_dan_mallan
Ahmad D mallan :
Ya Allah ka Kara nisantamu da Bidi'a Sunnah Alhamdulillah💪 Allah ya sakamuku da Alkaire🫡
2026-05-30 04:57:14
24
shaik.kamal1
Shaik Kamal :
Allah Ubbangiji yasaka da Alkhairi 🤲🤲🤲
2026-05-31 10:02:43
5
aamdaz
Abdallah Amdaz :
Allah ya saka da alkairi, hayyah kumullah Ahlul Quran 🥰
2026-05-31 17:25:31
5
mustaphaalhajibunu33
mustaphaalhajib86 :
Masha Allah Nidan darikane mamma wannan maganan da kukai gaskiyane wlh Allah ya kara basira 🥰
2026-05-30 06:43:04
21
user3184287184720
muhammad :
Allah yasaka da alkahairi
2026-05-30 14:00:42
5
bin_haidar22
Auwal Haidar Ali :
kai wlh iya rabin video dinnan nagani amma wlh har kun karamin Qaunar Qur'an a cikin raina. Allah yaqaro ilimi mai albarka🙏
2026-05-30 10:08:22
16
ahmadcqykdh
ahmadcqykdh :
jazza'kallahu khairan
2026-05-30 04:29:32
8
mohdmubibr1
Muhammad Mubarak :
wannan gaskiya ne Jazzakallahu khair 👍
2026-05-30 07:51:32
9
muftahu201
muftahumlf :
Allah ya rayamu a tafarkin sunnh🙏
2026-05-31 06:07:44
6
To see more videos from user @ukashaumar05, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About