@muhammadzeek2: ##muslim #quran @GÖVËRÑÖR @Sheick zeek🥰

Muhammad zeek🥰
Muhammad zeek🥰
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 31 May 2026 08:18:45 GMT
1044263
61134
1004
8694

Music

Download

Comments

mrsnahnah
Nanah😻 :
Yau babu maza a comment section
2026-05-31 16:17:10
464
hafsat.sulaiman02
yar kasa ce 👑 :
wlh duk abunda ka lissafa babu abunda banayi aciki saidai Allah yasa mudace🙏
2026-05-31 16:20:31
502
real_fateemerh
Fatima :
shi yasa na kara volume miji na ya ji
2026-05-31 21:48:01
321
aishaidriskainuwakainuwa
Kainuwa kainuwa Blood Blood :
Yan status Direct sumin like 🙏
2026-05-31 21:47:17
242
tijjanijangu
Tɪᴊᴊᴀɴɪ  :
Matata Tana bina 370k🥺
2026-05-31 20:18:01
130
ta.momee_gombe_re
Pharteemirah :
Ina mazan sukayi ne duk wacce tayarda da bayanin malam taimin like
2026-06-01 08:07:54
150
ummuaysha6
Ummu Abdullahi ❤️❤️ :
ubangiji Allah ya bamu ikon temakawa mazajemmu, rayuwar yanzu Sai da temakekeniya malam.
2026-06-01 08:59:49
79
fulani9363
Fulani 9363 :
Allah nagode ma gaskiya Mallam Naji dadi wannan waazin Allah ya sakama mijina da gidan aljanna Ameen Allah ya jikanka mahaifiyarsa da rahama 🙏 Alhamdulillah
2026-05-31 14:45:19
105
user47010439259
Ammee :
Direct to my status 👍
2026-05-31 18:34:19
65
yellowskitchenandmore002
yellow's kitchen &more :
Allah yajikan mijina yanda ya faranta mana muda yaranmu shima Allah yafaran tamasa da gidan Aljannah Allah kamasa rahama 😭😭
2026-05-31 21:56:30
58
sageerbadagire
Badagire na futuhee :
wllhi kaso mafi yawa matsalan talauci ne Allah ya raba mu da shi har abada kada mu haɗu
2026-05-31 23:36:38
34
monica.john7
Monica John :
ga abun sawa a status 🥰
2026-06-01 07:33:13
83
mijidda
jiddatu :
Ina kara volume yatashi yafita ☺️
2026-06-02 08:01:10
11
hindu.yusuf.muhamm
Hindu yusuf Muhammed :
gamalami maitsoron Allah 🙏🙏🥰
2026-06-01 05:50:22
9
khalee179
0489 :
duk namijin kwarai yayi min like
2026-06-02 13:38:11
8
abubakaraliyudanh
Abkrdh :
Alhamdulillah
2026-05-31 21:54:19
6
___maryaama
Maama’s gallery🤍 :
Allah yasa mu dace duniya da lahira
2026-06-01 17:25:42
7
rahama143
haizu🥰 :
hmmmm Allah ya sa mu dace
2026-06-01 17:16:50
5
maryamyakub33
maryamyakub33 :
Alhamdulillah Allah abin godiya
2026-06-01 08:42:27
5
a.haroun.jhn
AMINU HARUNA ✔️ :
ya Allah kaimana tsari da talauci
2026-05-31 17:30:23
53
haleemah2053
haleemah2053 :
yau Babu maxa a comment section
2026-06-02 10:58:18
5
_tahialuzmeerah
_tahialuzmeerah :
Alhmdllh bana yin komai da kudi na, Allah yayi wa mijina albarka ya kara masa arziki mai yawa🥰😌
2026-06-01 14:16:08
18
momfarhan22
mom Farhan🥰 :
Maganar hankali kenan 🥰
2026-06-01 06:30:55
6
arham_furnitures
ARHAM FURNITURES :
like my comment please I want to come back Dan Allah
2026-06-01 02:15:14
16
abdullahihajara
hajjoh :
Allah yasa kawa mijjina da gidan aljnna Firddausi🥰
2026-06-01 09:49:19
13
To see more videos from user @muhammadzeek2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About