@madubin.afrika: Ko yaya aka yi Hauwa ta sami isa gida? A ci gaba da kasancewa da Shirin Madubin Afrika domin kallon dukkanin shirye-shiryenmu musammam a shafinmu na YouTube, Madubin Afrika. @tiktok creators #madubinafrika #foryoupagе #arewa #fyp #foryou

Madubin Afrika
Madubin Afrika
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 31 May 2026 18:00:00 GMT
448333
24716
219
494

Music

Download

Comments

sanusiblac
The black mora :
Ai boko haram sunfi yan ta'adda terrorise imani, domin boko haram sunada ilimi amma wa'annan yan ta'adda terrorise jahillai ne naki da karawa, ba ibada ba wanka ga jahilci
2026-05-31 19:41:11
52
salisu.ibrahim.753
salisu Ibrahim 753639851527 :
aure akan aure kenan
2026-06-03 05:17:22
14
zeenart01
Zeenart Zgrma :
Wai wane aiki yake yi?
2026-06-18 03:53:03
4
dansista
Subash :
wai wane aikine yakeyi
2026-06-18 00:21:27
4
faisalshuaibusani011
Faisal Shu'aibu Sani :
Allah ya saka maka da alkhairi 😭🙏🤲
2026-06-01 10:12:35
13
suleimanumar698
Suleiman Umar :
Harkan tsaro yazama kamar business, sannan mutanin borno are liking exposure wlh
2026-06-03 08:22:24
7
001kabiru..shuaibu_jos
00.1.Kabiru..shuaibu_jos :
toshi aikin meyakeyi
2026-06-07 21:47:28
3
saadatu.ibrahim910
saadatu Ibrahim :
Allah yasani naga mai sunan babana kuma ya birgeni Masha Allah
2026-06-03 07:37:32
6
userishaq973
Ishaq Muhammad Idris :
malam Ibrahim allahuma barik
2026-06-02 16:37:29
8
user270856196
🌹Sublime🌹 :
nifa Ibrahim ya birgeni😃
2026-06-03 12:19:34
6
lacool85
lacool 💢 :
I want to commend your program, but allow the visitors to finish their story
2026-06-03 08:19:32
8
yusab_agro_tech
YUSAB FARMS & AGRO TECH :
a wanne YouTube zansamu full ?
2026-06-01 22:32:41
8
hajiyajummaigombe
hajiya jummai gombe :
Allah sarki bawan Allah
2026-06-01 21:05:37
9
mai.fura6
Mai fura :
allah yaks tasarewa muna muku fatan alkairi allah yajikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya
2026-06-21 20:33:05
1
mamax5890
Hassan1sisé :
wayu Allah 🥰🥰🥰🥰
2026-06-17 22:27:10
3
eeeseerhdg
Attaheer Umar zakariyya :
Allah ya kara tsare
2026-06-02 23:41:00
5
nassirouaboubacar28
NassirouAboubacar122 :
5
2026-06-21 13:13:12
2
abdulazizumarshei
abdulazizumarshei :
next episode
2026-06-04 02:55:54
3
abubakarumar_3
abubakarumar_3 :
jjj
2026-06-17 00:20:25
2
johnanthony313
johnanthony2611 :
next
2026-06-13 21:44:02
1
user8136009021414
Idris mai risho two 2 :
Allah yatsaremu meyagun mutane
2026-06-04 20:06:55
4
salasa_official_350
SALASA.INDIA🌎 :
too
2026-06-03 17:50:20
4
saudatisah2024
oum zarah :
nex pls
2026-06-10 08:17:28
2
aliyu.muktr6
aliyu muktr :
2026-06-04 09:33:17
3
suraja_hakkum_gwaram
Suraj Abban Sauban & Affan Grm :
Allah ya zama gatan mu baki daya
2026-06-03 07:51:28
6
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About